Home SIYASA Page 61

SIYASA

Har Yanzu Ina Neman Wanda Zai yi Min Mataimaki – Tinubu

0
Har Yanzu Ina Neman Wanda Zai yi Min Mataimaki - Tinubu   Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, a zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu, ya ce har yanzu yana neman wanda zai yi masa mataimaki. Tinubu ya...

Rabiu Kwankwaso Zai Hadu da Gwamna Wike

0
Rabiu Kwankwaso Zai Hadu da Gwamna Wike   ‘Dan takarar jam’iyyar hamayya ta NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso zai yi zama da Nyesom Wike. Da alama Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yana neman wanda zai zama abokin takararsa a 2023. Haduwar Kwankwaso za ta zo...

Ba Laifi ba ne, Damukaradiyya Ake yi, mu ba Fada mu ke yi da...

0
Ba Laifi ba ne, Damukaradiyya Ake yi, mu ba Fada mu ke yi da Ahmad Lawan ko Wani ba- Bashir Machina Bashir Sheriff Machina ya sake maida martani bayan hirar da aka yi da Sanata Abdullahi Adamu. An ji shugaban na...

Kotun Koli ta yi Watsi da Karar da Shugaba Buhari ya Shigar Kan Dokar...

0
Kotun Koli ta yi Watsi da Karar da Shugaba Buhari ya Shigar Kan Dokar Zabe ta 2022   Kotun Koli a Najeriya ta yi watsi da karar da Shugaba Muhammadu Buhari da Babban lauyan gwamnati suka shigar, suna bukatar fashin...

Zargin Cire Sassan Jikin Yaro: Peter Obi ya Jajanta wa Sanata Ekweremadu

0
Zargin Cire Sassan Jikin Yaro: Peter Obi ya Jajanta wa Sanata Ekweremadu   Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour Party a Najeriya, Peter Obi, ya jajanta wa Sanata Ike Ekweramadu kan kama shi da zargin yunkurin cire sassan jikin mutum...

Majalisar Malaman Jihar Oyo ta ba wa Gwamna Ganduje Mukamin Alaadini na Kasar Yarbawa

0
Majalisar Malaman Jihar Oyo ta ba wa Gwamna Ganduje Mukamin Alaadini na Kasar Yarbawa Gwamna Abdullahi Ganduje ya samu sabuwar sarautar mai riko da addinin na kasar Yarbawa karshen makon da ya gabata. Wannan ya biyo bayan nadin sarautar da Olubadan...

Akwai Yiwuwar Sanatocin APC 20 za su Sauya Sheka a Zaben 2023

0
Akwai Yiwuwar Sanatocin APC 20 za su Sauya Sheka a Zaben 2023   Rahotanni daga Najeriya na cewa jam'iyyar APC mai mulki za ta iya rasa rinjaye a majalisar dattawa, bayan da ake jita-jitar akalla Sanatoci 20 za su bar jam'iyyar...

Peter Obi ya Ziyarci Gwamna Wike a Port Harcourt

0
Peter Obi ya Ziyarci Gwamna Wike a Port Harcourt   Gabannin babban zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa, ana ci gaba da tattaunawa a tsakanin manyan yan siyasa. Hotunan Peter Obi yayin da ya ziyarci Gwamna Nyesom Wike sun haddasa cece-kuce...

Rundunar Sojin Operation Hadin Kai ta Ceto  Karin ‘Yan Matan Chibok Biyu a Dajin...

0
Rundunar Sojin Operation Hadin Kai ta Ceto  Karin ‘Yan Matan Chibok Biyu a Dajin Sambisa   Rundunar sojin Najeriya ta ceto wasu 'yan mata da suka dade a hannun tsagerun 'yan Boko Haram tun 2014. A bayanin da daya daga cikin 'yan...

ɗaruruwan Mambobin PDP Sun Sauya Sheka Zuwa APC

0
ɗaruruwan Mambobin PDP Sun Sauya Sheka Zuwa APC   Yayin da ake shirin zaɓen gwamnan Osun a wata mai kamawa, babbar jam'iyyar hamayya PDP ta yi rashin ɗaruruwan mambobinta a Osun. Sama da mutum 500 suka tabbatar da sauya sheka daga PDP...

Labarai

Latest News
EFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai