Hukumar INEC ta Tsawaita Wa’adin Zaben Fidda Gwani a Najeriya
Hukumar INEC ta Tsawaita Wa'adin Zaben Fidda Gwani a Najeriya
Hukumar zaben mai zaman kanta a Najeriya INEC ta tsawaita lokutan zabe tare da kara lokacin zabukan fitar da gwani.
Hukumar INEC ta kara tsawaita lokacin ne bayan tattaunawa da shugabannin...
Ahmed Aliyu ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jihar Sokoto
Ahmed Aliyu ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jihar Sokoto
Sakamakon zaben fidda gwani daga jihar Sokoto ya fito, an bayyana sunan Ahmed Aliyu a matsayin wanda ya lashe zabe.
Wannan na zuwa ne bayan 'yar hatsaniya da aka samu a...
Dakyar na Sha Yayin da Ake Zaben Fidda Gwanin Gwamnoni – Sha’aban Sharada
Dakyar na Sha Yayin da Ake Zaben Fidda Gwanin Gwamnoni - Sha'aban Sharada
Sha’aban Sharada, dan takarar gwamnan Jihar Kano, karkashin jam’iyyar APC ya bayyana dalilinsa na barin wurin zaben fidda gwani, kuma ya ki amincewa da sakamakon.
Sharada ne kadai...
Kotu ta Amince da Goodluck Jonathan ya yi Takarar Shugaban ƙasa
Kotu ta Amince da Goodluck Jonathan ya yi Takarar Shugaban ƙasa
Babbar Kotun Tarayyar Najeriya da ke zama a Yenegoa babban birnin Bayelsa ta yanke hukuncin cewa tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan zai iya takarar shugabancin ƙasar
Jaridun Najeriya sun rawaito...
Bayan Kisan Uwa da Yaranta: Gwamnan Jihar Anambra ya Kafa Dokar Ta-Baci a Kananan...
Bayan Kisan Uwa da Yaranta: Gwamnan Jihar Anambra ya Kafa Dokar Ta-Baci a Kananan Hukumomi 7 na Jihar
Gwamna Soludo, a ranar Laraba ya yi jawabi ga al’ummar jihar Anambra tare da kafa dokar ta-baci a kananan hukumomi bakwai na...
Mustapha Sule Lamido ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jihar Jigawa
Mustapha Sule Lamido ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jihar Jigawa
Kamar mahaifinsa, Mustapha Lamido ya tsallake matakin farko na zama gwamnan jihar Jigawa.
Dan tsohon gwamnan ya lashe zaben fidda gwanin jam'iyyar adawa ta jihar, Peoples Democratic Party PDP.
Mustapha Lamido...
Gwamna Seyi Makinde ya Lashe Zaben Fidda Gwani a Karo na Biyu
Gwamna Seyi Makinde ya Lashe Zaben Fidda Gwani a Karo na Biyu
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya sake samun damar yin takarar gwamna a karo na biyu a karkashin jam'iyyar PDP.
Gwamnan ya sanar da lashe zabensa na fidda...
Shugaba Buhari ya yi Allah Wadai da Kisan Rashin Imani da Ake Yiwa Bayin...
Shugaba Buhari ya yi Allah Wadai da Kisan Rashin Imani da Ake Yiwa Bayin Allah a Yankin Kudu Maso Gabas
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kakkausar martani bayan kisan wata yar arewa da yayanta hudu a jihar Anambra.
Buhari ya...
Muhammad Jibrin Dan Barde ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jahar Gombe
Muhammad Jibrin Dan Barde ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jahar Gombe
Jihar Gombe - Muhammad Jibrin Dan Barde ya lashe tikitin takarar gwamna a jam'iyyar PDP a zaben 2023 a jihar Gombe da aka gudanar.
Rahoton da muke samu ya...
Kotu ta Jaddada Shehu Sagagi a Matsayin Shugaban Jam’iyyar PDP na Kano
Kotu ta Jaddada Shehu Sagagi a Matsayin Shugaban Jam'iyyar PDP na Kano
Wata kotu da ke zama a jihar Kano ta tarayya a ranar Talata ta jaddada Shehu Sagagi a matsayin shugaban jam'iyyar PDP na Kano.
Shehu Sagagi, wanda na hannun...






















