Gwamnatin Nijar ta Gamsu da Tsare-Tsare da Ayyukan da Gwamnatin Gwamna Ganduje ke yi...
Gwamnatin Nijar ta Gamsu da Tsare-Tsare da Ayyukan da Gwamnatin Gwamna Ganduje ke yi Don Cigaban Matasa
Ministan Koyar da sana'o'i na Jamhuriyar Nijar, Kassoum Mamane Moctar, a ranar Talata ya ce kasarsa ta gamsu da tsare-tsare da ayyukan da...
‘Yan Jam’iyyar APC a Jahar Kano Sun Kafa Sabuwar ƙungiya mai suna APC Maslaha
'Yan Jam'iyyar APC a Jahar Kano Sun Kafa Sabuwar ƙungiya mai suna APC Maslaha
Wasu ƴan jam'iyyar APC a jihar Kano dake arewacin Najeriya sun kafa wata sabuwar ƙungiya mai suna APC Maslaha, abin da ya kawo kashe-kashen jam'iyyar zuwa...
2023: Wannan Lokacin ne da Arewa za su Nuna Goyan Baya ga Tinubu –...
2023: Wannan Lokacin ne da Arewa za su Nuna Goyan Baya ga Tinubu - Kashim Shettima
Tsohon gwamnan jihar Borno da ke arewacin Najeriya Sanata Kashim Shettima, ya ce wannan lokacin ne da arewa za su nuna goyon baya ga...
Shugaban (NITDA) ya Halarci Taron Karrama Mai Girma Gwamnan Jigawa:-
Shugaban (NITDA) ya Halarci Taron Karrama Mai Girma Gwamnan Jigawa:-
Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a yau ya halarci taron karrama mai girma gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Muhammad Badaru...
Shugaban (NITDA) ya Halarci Taron ba wa Ministan Sufuri Ɗan Amanar Daura
Shugaban (NITDA) ya Halarci Taron ba wa Ministan Sufuri Ɗan Amanar Daura
Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a jiya, ya halarci taron bikin naɗin ministan sufuri, mista Rotimi Chibuke...
Shugaba Buhari Kaka ne Wanda ya Dace ya Gane Cewa Kasar Nan Rushewa ta...
Shugaba Buhari Kaka ne Wanda ya Dace ya Gane Cewa Kasar Nan Rushewa ta ke yi - Gwamna Ortom
Gwamnan jahar Binuwai, Samuel Ortom, ya yi kira ga shugaba Buhari da ya gaggauta daukar mataki domin Najeriya tana ragargajewa ne...
Gwamnatin Nasarawa ta Haramta Amfani da Sayar da Gawayi a Jahar ta
Gwamnatin Nasarawa ta Haramta Amfani da Sayar da Gawayi a Jahar ta
Gwamnatin Jahar Nasarawa a Najeriya ta haramta amfani da sayar da gawayi da kuma amfani da shi a wani yunƙuri na kare muhallin jahar.
Jaridar Punch ta rawaito babban...
Yadda Sambo Dasuki ya Roki su Akande a ba Buhari Takara a 2011
Yadda Sambo Dasuki ya Roki su Akande a ba Buhari Takara a 2011
Sambo Dasuki ya yi kokarin ganin Muhammadu Buhari ya zama shugaban Najeriya tun a zaben 2011.
Bisi Akande yace Kanal Sambo Dasuki mai ritaya ya nemi su ba...
Atisayen Operation Hadarin Daji ne ya Harzuka Rikicin ‘Yan bindiga a Sokoto – Gwamna...
Atisayen Operation Hadarin Daji ne ya Harzuka Rikicin 'Yan bindiga a Sokoto - Gwamna Tambuwal
Gwamna Tambuwal ya karbi bakuncin tawagar da Shugaba Muhammadu Buhari ya tura ta musamman kai gaisuwar ta'aziyya Sokoto.
Gwamnan ya bayyana ainihin abinda ya tsananta matsalar...
Gwamnatin Kaduna ta ƙaddamar da Cibiyar Haɗin Kan Addinin Musulmi da Kirista a jahar
Gwamnatin Kaduna ta ƙaddamar da Cibiyar Haɗin Kan Addinin Musulmi da Kirista a jahar
Gwamnan Kaduna Malam Nasir el-Rufai, ya ƙaddamar da cibiyar binciken nazarin haɗin kan addinin Musulmi da Kirista a jahar.
A cikin jawabinsa da ya wallafa a a...






















