APC na da Mabiya Miliyan 40 a Najeriya- Sanata Akpanudoedehe
APC na da Mabiya Miliyan 40 a Najeriya- Sanata Akpanudoedehe
John Akpanudoedehe yace jam’iyyar APC tana da mabiya miliyan 40 a Najeriya.
Sanata Akpanudoedehe yake cewa wannan ne zai ba APC damar lashe zaben 2023.
Sakataren na APC ya sha alawashi yin...
Shugaba Buhari ya Yaba wa Dakarun Najeriya Kan Yadda Suke Tabbatar da Zaman Lafiya...
Shugaba Buhari ya Yaba wa Dakarun Najeriya Kan Yadda Suke Tabbatar da Zaman Lafiya a Kasar
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yaba wa dakarun kasar kan yadda ya ce suna tabbatar da zaman lafiya da hadin kai a kasar, inda...
Arewa Tana da Hanyar Mayar da Kai Shugaban je ka na yi ka –...
Arewa Tana da Hanyar Mayar da Kai Shugaban je ka na yi ka - Fasto Bakare
Wani babban malamin coci a Najeriya wanda kuma ya taba yin takarar mataimakin shugaban kasa ga Buhari,Fasto Tunde Bakare, ya ce duk wani mai...
MDD ta yi kira ga Sojojin Sudan da su Gaggauta Sakin Waɗanda aka Kama...
MDD ta yi kira ga Sojojin Sudan da su Gaggauta Sakin Waɗanda aka Kama ba Bisa Ka’ida
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi kira ga sojojin Sudan su “gaggauta sakin waɗanda aka kama ba bisa ka’ida ba ko kuma aka yi...
Shugaba Buhari na Daya Daga Cikin Musulmai 500 Mafi Karfin Masu Fada a ji...
Shugaba Buhari na Daya Daga Cikin Musulmai 500 Mafi Karfin Masu Fada a ji a Duniya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na cikin jerin musulmi masu karfin fada aji a duniya, kamar yadda cibiyar nazarin addinin Islama da ke Amman a...
Shugaban Turkiyya, Erdogan ya yi Barazanar Korar Jekadun Kasashe 10
Shugaban Turkiyya, Erdogan ya yi Barazanar Korar Jakadun Kasashe 10
Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya ce zai janye matsayin diflomasiyya na jakadun kasashen waje guda 10 wadanda suka nemi a saki guda 10 wadanda suka nemi a saki wani...
APC ta Nemi Mai Mala Buni da ya Hukunta Shekarau, Amosun, Okorocha, da Aregbesola
APC ta Nemi Mai Mala Buni da ya Hukunta Shekarau, Amosun, Okorocha, da Aregbesola
Gwamnoni suna so majalisar Mai Mala Buni ta hukunta wadanda suka bangare.
Akwai jahohin da aka samu shugabanni fiye da daya a zaben shugabanni na APC.
Shekarau, Amosun,...
PDP za ta Gyara Kura-Kuran da Tayi a Baya Idan Aka Bata Damar Jagorantar...
PDP za ta Gyara Kura-Kuran da Tayi a Baya Idan Aka Bata Damar Jagorantar Kasar a 2023 - Gwamna Fintiri
Gwamna Ahmadu Fintiri na jahar Adamawa ya shawarci jam'iyyar PDP kan abubuwan da ya kamata tayi domin kwace mulki a...
Shugaban Turkiyya ya kaiwa Fadar Shugaba Buhari Ziyara
Shugaban Turkiyya ya kaiwa Fadar Shugaba Buhari Ziyara
Shugaban Turkiyya Raceb Tayyib Erdogan ya isa fadar shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a wani bangare na ziyarar kwanaki biyu da yake yi kasar.
A karshen tattaunawar da suke yi a halin yanzu...
Shugaba Buhari ya Mayar da Martani Kan Kisan Mutane a Goronyo Dake Jahar Sokoto
Shugaba Buhari ya Mayar da Martani Kan Kisan Mutane a Goronyo Dake Jahar Sokoto
Shugaba Buhari ya bayyana cewa, karshen 'yan bindiga ya zo, kuma za a ragargaje su nan kusa.
Ya bayyana haka ne yayin da ya yi Allah wadai...






















