Home SIYASA Page 90

SIYASA

Shugaba Buhari ya Nada Dr Ezra Yakusak a Matsayin Shugaban NEPC

0
Shugaba Buhari ya Nada Dr Ezra Yakusak a Matsayin Shugaban NEPC Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya amince da nadin Dr Ezra Yakusak a matsayin shugaban NEPC.  Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa...

Jiga-Jigan APC a Kano  na Zargin Gwamna Ganduje da Yin Babakere Tare da Yin...

0
Jiga-Jigan APC a Kano  na Zargin Gwamna Ganduje da Yin Babakere Tare da Yin Gaban Kasan  a Jahar A daidai lokacin da jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ke shirin gudanar da zaɓen shugabaninta a matakin jaha, bisa ga dukkan alamu...

Dalilin da Yasa Majalisar Dokokin Zamfara ta Dakatad da Mambobinta 2

0
Dalilin da Yasa Majalisar Dokokin Zamfara ta Dakatad da Mambobinta 2 Majalisar dokokin Zamfara ta dakatad da mambobinta biyu kan zargin suna da alaƙa da yan bindiga.  Sai dai dakatarwan ta tsawon watanni uku ne, lokacin da ake tsammanin kwamitin tsaro...

‘Yan Majalisar Wakilai Sun Koka Kan Azababben Zafin da ke Majalisar 

0
'Yan Majalisar Wakilai Sun Koka Kan Azababben Zafin da ke Majalisar  ‘Yan majalisar wakilai a ranar Talata sun koka akan azabar zafin da ya barke mu su a majalisar.  Dan majalisar, Haruna Dederi ya bukaci a yi duba kuma ayi gaggawar...

Gwamnatin Kaduna ta Gabatar da Kasafin Kudin 2022 ga Majalisar Dokokin Jahar

0
Gwamnatin Kaduna ta Gabatar da Kasafin Kudin 2022 ga Majalisar Dokokin Jahar Gwamnatin jahar Kaduna ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2022 ga majalisar dokokin jahar.  Gwamnan ya bayyana yadda gwamnati ta tsara kashe kudaden a bangarori daban-daban na rayuwa.  Gwmanan ya...

Taron bin Diddigi:  Zan Zauna Har Zuwa Karshen Taron Domin Sauraron Kowanne Minista –...

0
Taron bin Diddigi:  Zan Zauna Har Zuwa Karshen Taron Domin Sauraron Kowanne Minista - Shugaba Buhari  Akwai yiwuwar Shugaba Muhammadu Buhari ya sake korar wasu ministocin Najeriya bayan kammala taron bin diddigin ayyukansu da za a kammala yau a Abuja. Taron...

Nan Gaba Kaɗan Najeriya Za ta Fara ƙera Makamai Domin Sauƙaƙe Yaƙi da Matsalolin...

0
Nan Gaba Kaɗan Najeriya Za ta Fara ƙera Makamai Domin Sauƙaƙe Yaƙi da Matsalolin Tsaro - Shugaba Buhari Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa nan gaba kaɗan ƙasarsa za ta fara ƙera makamai domin sauƙaƙe yaƙi da matsalolin tsaro...

Alaƙa da ‘Yan bindiga: Sababbin Kwamishinonin Zamfara Sun Rantse da Kur’ani

0
Alaƙa da 'Yan bindiga: Sababbin Kwamishinonin Zamfara Sun Rantse da Kur’ani Gwamnan jahar Zamfara Bello Matawalle ya rantsar da sabbin kwamishinoni da sakatarorin gwamnati da masu ba shi shawara a yau litinin. Kwamishinonin sun rantse da Allah da kuma Al Kur’ani...

Gwamna Sani Bello ya Umarci ‘Yan Majalisar Gwamnatinsa su Aje Mukaminsu Idan Suna Neman...

0
Gwamna Sani Bello ya Umarci 'Yan Majalisar Gwamnatinsa su Aje Mukaminsu Idan Suna Neman Kujerar Siyasa Gwamna Abubakar Sani Bello na jahar Neja, ya umarci yan majalisar gwamnatinsa su aje mukaminsu idan suna neman kujerar siyasa.  A cewar gwamnan duk wani...

Shugaba Buhari ya Kaddamar da Taron Bin Diddigin Ayyukan Ministocisa

0
Shugaba Buhari ya Kaddamar da Taron Bin Diddigin Ayyukan Ministocisa Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya kaddamar da taron kwanaki biyu domin bin diddigin ayyukan ministocinsa yayinda ake rade-radin cewa yana shirin sake korar karin wasu ministocin kan rashin taka...

Labarai

Latest News
Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC