Miji ya Shigar da ƙarar Surukansa a Kotu Kan Zargin Sun yi Garkuwa da...
Miji ya Shigar da ƙarar Surukansa a Kotu Kan Zargin Sun yi Garkuwa da Matarsa
Abu kamar wasan kwaikwayo, wani mutumi ya kai ƙarar Surukansa kan zargin sun yi garkuwa da matarsa woto diyarsu a Suleja, jihar Neja.
Mai shigar da...
‘Yan Ta’adda Sun Sake Sako Mutane 7 Cikin Fasinjojin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna
'Yan Ta'adda Sun Sake Sako Mutane 7 Cikin Fasinjojin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna
Yan ta'addan da suka kai hari a jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris, sun sake sako mutum bakwai da suka hada...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sojoji 17 da Farar Hula 4 a Iyakar Mali, Burkina...
'Yan Bindiga Sun Hallaka Sojoji 17 da Farar Hula 4 a Iyakar Mali, Burkina Faso da Nijar
Sojoji a ƙalla 17 ne da fararen hula huɗu aka kashe ranar Lahadi, sannan ba a ga wasu mutum tara ba, biyo bayan...
Jami’an Amotekun a Jihar Ondo Sun Kama ‘Yan Arewa 168
Jami'an Amotekun a Jihar Ondo Sun Kama 'Yan Arewa 168
Jami'an tsaro masu zaman kansu a jihar Ondo wadanda aka fi sani da Amotekun sun tsare wasu mutane 168 da ake zargi da kutse a cikin manyan motoci biyu.
Wannan ya...
Mace ‘Daya ba za ta Iya da Kaifin Basira ta ba – Mai Mata...
Mace 'Daya ba za ta Iya da Kaifin Basira ta ba - Mai Mata 15 da Yara 107
David Sakayo Kaluhana, dattijo ne mai matan aure 15 da kuma yara guda 107.
Magidancin wanda ke alfahari da kansa ya bayyana cewa...
Sunayen ‘Yan Shia’a 6 da Jami’an Tsaro Suka Kashe a Zaria
Sunayen 'Yan Shia'a 6 da Jami'an Tsaro Suka Kashe a Zaria
Shugaban Kungiyar IMN ta Zaria ya bayyana sunayen mambobinsu wadanda suka rasa rayukansu a tattakin Ashura a Zaria.
Kamar yadda ya bayyana, akwai Jafar Jushi, Kazeem Magume, Ali Samaru, Muhsin...
Jami’an Tsaro Sun Kama ‘Yan Ta’addan da Suka Kai Hari Cocin Owo
Jami'an Tsaro Sun Kama 'Yan Ta'addan da Suka Kai Hari Cocin Owo
FCT Abuja - Hedkwatar Tsaro ta kasa ta ce ta kama yan ta'addan da suka kai hari a cocin St Francis Catholic Church a Owo, Jihar Ondo, rahoton...
Bayan Ranto N3.7m: Direban Adaidaita Sahu ya Hadu da Gamon sa
Bayan Ranto N3.7m: Direban Adaidaita Sahu ya Hadu da Gamon sa
Wani matukin adaidaita ya hadu da bacin rana bayan ya ranto kudi har naira miliyan 3.7 sannan ya yi waddaka da su.
Direban adaidaitan ya je wani gidan rawa ne...
Yadda Za’a Duba Sakamakon Jarrabawar WAEC ta 2022
Yadda Za'a Duba Sakamakon Jarrabawar WAEC ta 2022
Legas, Najeriya - A ranar Litinin, 8 ga watan Agusta, Hukumar Shirya Jarrabawa ta WAEC ta fitar da sakamakon jarrabawar daliban 2022 na babban ajin karshe na sakandare wato WASSCE.
Sakamakon, a cewar...
Ta’addanci: MURIC ta yi Martani Kan Ikirarin da CAN ta yi na Cewa an...
Ta'addanci: MURIC ta yi Martani Kan Ikirarin da CAN ta yi na Cewa an fi Kashe Kiristoci
Kungiyar kare hakkin musulmi, MURIC, ta karyata ikirarin da kungiyar Kiristoci CAN ta yi na cewa kiristoci ne yan ta'adda suke kashewa kadai...