Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Gagararen Shugaban ‘Yan Boko Haram, Alhaji Modu da ‘Yan...
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Gagararen Shugaban 'Yan Boko Haram, Alhaji Modu da 'Yan Ta'adda 27
Zakakuran dakarun sojin Najeriya sun halaka Alhaji Modu, gagararen shugaban 'yan ta'addan Boko Haram da wasu 27.
Wannan ya biyo bayan luguden wutan da sojin...
NAHCON ta Gama Kwaso Alhazan Najeriya Daga Saudiyya
NAHCON ta Gama Kwaso Alhazan Najeriya Daga Saudiyya
Hukumar jin daɗin Alhazai ta ƙasa NAHCON ta kammala dukkan ayyukan aikin Hajjin 2022 bayan jirgin karshe ya baro Jiddah.
Shugaban Hukumar, Alhaji Zikrullah Kunle Hassan, ya amince da matsalolin da aka samu...
ƙyandar Biri : Mutune 157 Sun Kamu da Cutar a Najeriya, Biyar Sun Mutu
ƙyandar Biri : Mutune 157 Sun Kamu da Cutar a Najeriya, Biyar Sun Mutu
Hukumar kiyaye yaɗuwar cututtuka ta Najeriya ta tabbatar da cewa mutum 157 sun kamu da cutar ƙyandar biri zuwa yanzu a faɗin ƙasar, kamar yadda jaridar...
Ambaliyar Ruwa: Al-Umma da Dama Sun Rasa Gidajensu da Dukiyoyinsu a Jihar Kano
Ambaliyar Ruwa: Al-Umma da Dama Sun Rasa Gidajensu da Dukiyoyinsu a Jihar Kano
Ambaliyar ruwa ta rusa gidaje masu yawa a ƙauyuka da dama a yankin ƙaramar hukumar Dawakin Kudu da ke jihar Kano, arewa maso yammacin Najeriya.
Mamakon ruwan sama...
Lauya ya Shigar da Karar INEC a Kotu kan Takardun Takarar Tinubu
Lauya ya Shigar da Karar INEC a Kotu kan Takardun Takarar Tinubu
Barista Mike Enahoro-Ebah zai yi shari’a da hukumar zabe na kasa mai zaman kanta watau INEC.
Lauyan ya yi amfani da FOI, ya nemi INEC ta damka masu duk...
Rundunar Sojojin Najeriya ta Kaddamar da Sabon Atisaye Mai Taken ‘Operation Show No Mercy’
Rundunar Sojojin Najeriya ta Kaddamar da Sabon Atisaye Mai Taken 'Operation Show No Mercy'
Hafsoshin jami’an tsaro sun fara aiwatar da umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari na dakile hare-hare da kashe-kashen da ‘yan ta’adda ke yi.
Rundunar sojojin Najeriya ta kaddamar...
Jami’an Amotekun Sun Kama ‘Dan Kungiyar Asiri da ya Harbi Kansa
Jami'an Amotekun Sun Kama 'Dan Kungiyar Asiri da ya Harbi Kansa
Jami'an hukumar Amotekun na Jihar Ogun sun kama wani Janai Sunday wanda ake zargi dan kungiyar asiri ne.
An kama Janai ne a cikin wani daji da ke hanyar kauyen...
Na Kasance Talakar Karshe ta Yadda Har Sai na Roki Makwabta na Abinci –...
Na Kasance Talakar Karshe ta Yadda Har Sai na Roki Makwabta na Abinci - Jarumar Fim
Jarumar fim, Bisola Aiyeola ta magantu game da wani bangare na rayuwarta da mutane da dama basu sani ba.
A cikin wani sabon bidiyo da...
Matar Aure ta yi Hayar Macen da Za ta Dinga Gamsar da Mijinta Akan...
Matar Aure ta yi Hayar Macen da Za ta Dinga Gamsar da Mijinta Akan N145k
Wata matar aure tayi abun mamaki na daukowa mijinta hayar macen da za ta dunga gyara masa shimfida.
Patheema ta ce ba za ta iya gamsar...
Mijina ya Gudu ya Bar ni a Hannun ‘Yan Fashi da Makami – Matar...
Mijina ya Gudu ya Bar ni a Hannun 'Yan Fashi da Makami - Matar da ta Nemi Kotu ta Raba Aurenta
Wata mata mai suna Asiata Oladejo ta fadawa kotu cewa ta rabu da mijinta ne saboda ya gudu ya...