Bayan Kama Shi: An ka sa Samun Layukan Sanata Ike Ekweremadu da Kakakinsa
Bayan Kama Shi: An ka sa Samun Layukan Sanata Ike Ekweremadu da Kakakinsa
An lalubi wayoyin salular tsohon mataimakin shugaban majalisa Sanata Ike Ekweremadu da kakakinsa ba a samu ba.
Hakan na zuwa ne a lokacin da mahukunta a kasar Birtaniya...
Matashi ya Karbe Kudin da ya Baiwa Mahaifinsa Kan Goyan Bayan Atiku
Matashi ya Karbe Kudin da ya Baiwa Mahaifinsa Kan Goyan Bayan Atiku
Babban zaben Najeriya da za a yi a 2023 ya hado wani matashi da mahaifinsa kan dan takarar shugaban kasa da kowannensu yake so.
Matashin ya baiwa mahaifin kyautar...
Jami’an Tsaro Sun Ceto Mutane 14 Daga Hannun ‘Yan Bindiga a Jihar Zamfara
Jami'an Tsaro Sun Ceto Mutane 14 Daga Hannun 'Yan Bindiga a Jihar Zamfara
Jami'an tsaro a jihar Zamfara a Najeriya sun ceto mutum 14 daga hannun yan bindiga a garuruwan Nasarawar Wanke da Rijiya da ke karamar hukumar mulkin Gusau.
A...
An Kama Sanata Ekweremadu da Matarsa a Kasar Birtaniya Kan Zargin Cire Sassan Jikin...
An Kama Sanata Ekweremadu da Matarsa a Kasar Birtaniya Kan Zargin Cire Sassan Jikin Yaro
'Yan sanda a Birtaniya sun kama mutane biyu daga Najeriya da zargin shiga kasar da karamin yaro da nufin cire wani sashe na jikinsa.
'Yan sandan...
Kungiyar IPMAN ta Janye Matsayarta Kan Kara Farashin Man Fetur
Kungiyar IPMAN ta Janye Matsayarta Kan Kara Farashin Man Fetur
Kungiyar masu dillancin man fetur a Najeriya IPMAN ta janye matsayarta ta sayar da litar mai daga naira 180 zuwa sama.
A yanzu IPMAN ta ce za ta hakura ta ci...
Covid-19: Majalisar Dokokin Ghana za ta Binciki Yadda Aka Kashe $1.5bn Wurin Yakar Annobar
Covid-19: Majalisar Dokokin Ghana za ta Binciki Yadda Aka Kashe $1.5bn Wurin Yakar Annobar
Yan majalisar dokoki a Ghana za su binciki yadda aka kashe dala biliyan daya da rabi wurin yakar annobar Corona a kasar.
Hakan ya biyo bayan samun...
Za’a Fara Shari’a da Likitocin Tsohon ‘Dan Kwallon Duniya, Maradona Kan Mutuwarsa
Za'a Fara Shari'a da Likitocin Tsohon 'Dan Kwallon Duniya, Maradona Kan Mutuwarsa
Ma'aikatan lafiya takwas za su gurfana gaban kotu da laifin sakaci kan mutuwar tsohon dan kwallon duniya Diego Maradona.
Maradona ya mutu a watan Nuwamban 2020 a gidansa dake...
Yajin Aikin: Bamu Samu Wata Sanarwa Daga Gwamnatin Kasa ba Kan Zama da Ministan...
Yajin Aikin: Bamu Samu Wata Sanarwa Daga Gwamnatin Kasa ba Kan Zama da Ministan Kwadago - ASUU
Shugaban kungiyar malaman jami'o'i ta ASUU a Najeriya ya ce basu samu wata sanarwa daga gwamnatin kasar ba kan zama da ministan Kwadago,...
Fasaha: Manoman Kano Sun Yabawa Tsarin Noman Zamani na KSADP
Fasaha: Manoman Kano Sun Yabawa Tsarin Noman Zamani na KSADP
Shirin bunkasa noma da kiwo na jahar Kano (KSADP) nakara bunkasa musamman ta fannin bunkasa abinci da tattalin arzikin manoma. daya cikin manoman ne ya bayyana haka a garin Laraban...
Makarantar Lauyoyi ta Najeriya za ta Hukunta Dalibin da ya Kafa Baki a Gorar...
Makarantar Lauyoyi ta Najeriya za ta Hukunta Dalibin da ya Kafa Baki a Gorar Ruwa
Makarantar Horas Da Lauyoyi Ta Najeriya da ke Legas ta tura wa wani dalibinta wasikar neman ba'asin dalilin da yasa ya kafa baki ya sha...