Kotu ta Yankewa Mutane 2 Daga Cikin Abokan Abba Kyari Hukunci
Kotu ta Yankewa Mutane 2 Daga Cikin Abokan Abba Kyari Hukunci
A yau ne wata babbar kotu da ke zamanta a Abuja ta yankewa biyu daga cikin abokan harkallar Abba Kyari hukunci.
Hakazalika, kotun ta bayyana ranakun da za ta zauna...
Sojojin Najeriya Sun Cire Haramcin Hawa Keke a Borno
Sojojin Najeriya Sun Cire Haramcin Hawa Keke a Borno
Sojojin Najeriya a Jihar Borno sun cire haramcin da suka saka na hawa keke a Ƙaramar Hukumar Dikwa.
Rundunar sojin haɗin gwiwa mai lamba 24 da ke Dikwa a Jihar Borno wadda...
Bayan Kashe Mutane 50: Gwamnatin Burkina Faso za tai Zaman Makoki na Kwana 3
Bayan Kashe Mutane 50: Gwamnatin Burkina Faso za tai Zaman Makoki na Kwana 3
Gwamnatin Burkina Faso ta sanar da zaman makoki na kwana uku daga yau Talata bayan kashe aƙalla mutum 50 a ƙarshen mako a arewacin ƙasar.
Shugaban mulkin...
Ƴan Sandan Saudiyya Sun kama Ƴan ƙasar Biyu Kan Dukan Mai Tsaron Shago
Ƴan Sandan Saudiyya Sun kama Ƴan ƙasar Biyu Kan Dukan Mai Tsaron Shago
Ƴan sanda a birnin Riyadh na Saudiyya sun kama wasu ƴan ƙasar biyu sakamakon dukan da suka yi wa wani ma'aikaci a wani rukunin shaguna a birnin.
A...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Shugaban CAN na Shiyyar Jos
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Shugaban CAN na Shiyyar Jos
Daga karshen makon jiya zuwa yanzu, an dauke malaman addinin kirista biyar a Oyo, Kogi da Jos.
A jihar Filato, ‘Yan bindiga sun je har gida ne sun yi awon-gaba...
Allah ya yi Basaraken Gargajiya a Jihar Kogi, Alhaji Muhammadu Kabir Isa II Rasuwa
Allah ya yi Basaraken Gargajiya a Jihar Kogi, Alhaji Muhammadu Kabir Isa II Rasuwa
A yau ne muke samun labarin rasuwar basaraken gargajiya a jihar Kogi, Alhaji Muhammadu Kabir Isa (II).
An ruwaito cewa, Allah ya yiwa Maiyaki rasuwa ne a...
Gwamnatin Togo ta Saka Dokar Ta-ɓa-ci a Arewacin ƙasar
Gwamnatin Togo ta Saka Dokar Ta-ɓa-ci a Arewacin ƙasar
Gwamnatin Togo ta saka dokar ta-ɓa-ci kan tsaro a yankin kan iyakarta ta arewacin ƙasar.
Dokar za ta shafe wata uku tana aiki kuma ana sa ran majalisar tarayyar ƙasar za ta...
‘Yan Bindiga Sun yi Awon Gaba da ‘Yan Kasuwa 50 a Jihar Zamfara
'Yan Bindiga Sun yi Awon Gaba da 'Yan Kasuwa 50 a Jihar Zamfara
Wani abun bakin ciki ya sake samun Najeriya bayan an yi garkuwa da wasu yan kasuwa 50 a Gusau, jihar Zamfara.
An tattaro cewa mutanen da abun ya...
Damfarar Akanta Janar: EFCC ta Sako Babban Hadimin Gwamna Zulum
Damfarar Akanta Janar: EFCC ta Sako Babban Hadimin Gwamna Zulum
Hukumar yaki da almundahana tare hana yiwa tattalin arzirkin kasa zagon kasa ta sako babban hadimin gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, wanda ta cafke.
Kamen yazo ne bayan wata wallafa da...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Matasan Jam’iyyar APGA
'Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Matasan Jam'iyyar APGA
Yan bindiga sun sake kai farmaki jihar Anambra inda suka kashe wani shugaban matasan jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA), Emeka Alaehobi.
Miyagun sun kashe Alaehobi ne a garin Utuh da ke karamar...