Home Taska Page 121

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

An Kama Sanata Ekweremadu da Matarsa a Kasar Birtaniya Kan Zargin Cire Sassan Jikin...

0
An Kama Sanata Ekweremadu da Matarsa a Kasar Birtaniya Kan Zargin Cire Sassan Jikin Yaro 'Yan sanda a Birtaniya sun kama mutane biyu daga Najeriya da zargin shiga kasar da karamin yaro da nufin cire wani sashe na jikinsa. 'Yan sandan...

Kungiyar IPMAN ta Janye Matsayarta Kan Kara Farashin Man Fetur

0
Kungiyar IPMAN ta Janye Matsayarta Kan Kara Farashin Man Fetur Kungiyar masu dillancin man fetur a Najeriya IPMAN ta janye matsayarta ta sayar da litar mai daga naira 180 zuwa sama. A yanzu IPMAN ta ce za ta hakura ta ci...

Covid-19: Majalisar Dokokin Ghana za ta Binciki Yadda Aka Kashe $1.5bn Wurin Yakar Annobar

0
Covid-19: Majalisar Dokokin Ghana za ta Binciki Yadda Aka Kashe $1.5bn Wurin Yakar Annobar   Yan majalisar dokoki a Ghana za su binciki yadda aka kashe dala biliyan daya da rabi wurin yakar annobar Corona a kasar. Hakan ya biyo bayan samun...

Za’a Fara Shari’a da Likitocin Tsohon ‘Dan Kwallon Duniya, Maradona Kan Mutuwarsa

0
Za'a Fara Shari'a da Likitocin Tsohon 'Dan Kwallon Duniya, Maradona Kan Mutuwarsa   Ma'aikatan lafiya takwas za su gurfana gaban kotu da laifin sakaci kan mutuwar tsohon dan kwallon duniya Diego Maradona. Maradona ya mutu a watan Nuwamban 2020 a gidansa dake...

Yajin Aikin: Bamu Samu Wata Sanarwa Daga Gwamnatin Kasa ba Kan Zama da Ministan...

0
Yajin Aikin: Bamu Samu Wata Sanarwa Daga Gwamnatin Kasa ba Kan Zama da Ministan Kwadago - ASUU   Shugaban kungiyar malaman jami'o'i ta ASUU a Najeriya ya ce basu samu wata sanarwa daga gwamnatin kasar ba kan zama da ministan Kwadago,...

Fasaha: Manoman Kano Sun Yabawa Tsarin Noman Zamani na KSADP

0
Fasaha: Manoman Kano Sun Yabawa Tsarin Noman Zamani na KSADP Shirin bunkasa noma da kiwo na jahar Kano (KSADP) nakara bunkasa musamman ta fannin bunkasa abinci da tattalin arzikin manoma. daya cikin manoman ne ya bayyana haka a garin Laraban...

Makarantar Lauyoyi ta Najeriya za ta Hukunta Dalibin da ya Kafa Baki a Gorar...

0
Makarantar Lauyoyi ta Najeriya za ta Hukunta Dalibin da ya Kafa Baki a Gorar Ruwa   Makarantar Horas Da Lauyoyi Ta Najeriya da ke Legas ta tura wa wani dalibinta wasikar neman ba'asin dalilin da yasa ya kafa baki ya sha...

Rundunar Sojojin Najeriya Sun Kama Mota Dauke da Tulin Miyagun Makamai

0
Rundunar Sojojin Najeriya Sun Kama Mota Dauke da Tulin Miyagun Makamai   Rundunar sojojin Najeriya sun ce sun ci karo da wata mota da ta kinkimo tulin miyagun makamai. Motar ta biyo ta gaban Dakarun Sojoji don haka aka nemi a tsaida...

Sabon Hari: An Kashe Mutane 16 a Jihar Benue

0
Sabon Hari: An Kashe Mutane 16 a Jihar Benue   Wasu tsagerun yan bindiga dadi sun sake kai hari jihar Benue kuma an yi rashin rayuka 16 Shugaban karamar hukumar da aka kai harin yayi zargin cewa makiyaya ne suka kai musu...

Kungiyar NAFDAC ta Tsunduma Yajin Aiki

0
Kungiyar NAFDAC ta Tsunduma Yajin Aiki   Kungiyar ma'aikatan hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa sun tsunduma yajin aiki. Wannan na zuwa ne daidai lokacin da gwamnatin tarayya ke kai ruwa rana da kungiyar malaman jami'a ASUU. Ya zuwa yanzu...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno