Mako Guda ba Tare da Imam Shuaib Agaka, na Yushau A. Shuaib
Mako Guda ba Tare da Imam Shuaib Agaka, na Yushau A. Shuaib
Tick… tick… kaska… Kuma numfashin ya tsaya kwatsam da karfe 11.33 na dare ranar Asabar, Yuni 4, 2022.
A lokacin ne na rasa abin kaunata uba na uwa kuma...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 a Jihar Ondo
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 a Jihar Ondo
Aƙalla mutum shida aka kashe a wani harin bindiga da aka kai unguwar Sabo kan hausawa da ke cikin gari a jihar Ondo, cikin daren Laraba.
'Yan bindiga su kai wannan hari...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 32 a Harin da Suka Kai Jihar Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 32 a Harin da Suka Kai Jihar Kaduna
Yan bindiga sun sake kai wani mummunan hari kan mutanen da basu ji ba basu gani a ƙaramar hukumar Kajuru, jihar Kaduna.
Bayanai sun nuna cewa aƙalla mutum...
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Matashin da ya Saci Baro
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Matashin da ya Saci Baro
An damke wani matashi a jihar Bauchi kan laifin satar baron da ake amfani wajen aikin dako.
Kotun Shari'a dake jihar ta yanke masa hukuncin daurin watanni bakwai a gidan...
Mun Tsinci Bama-Bamai 3 da Basu Tashi ba a Cocin Katolikan Owo – Hukumar...
Mun Tsinci Bama-Bamai 3 da Basu Tashi ba a Cocin Katolikan Owo - Hukumar 'Yan Sanda
Hukumar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa jami'anta sun tsince bama-bamai uku da basu tashi ba a Cocin Katolikan Owo.
A cewar Sifeton yan sanda,...
Hukumar NITDA ta Kammala ba da Horon Kwarewa ga Jami’an Gwamnati
Hukumar NITDA ta Kammala ba da Horon Kwarewa ga Jami'an Gwamnati
A ƙoƙarin da ta ke cigaba da yi wajen horar da ƴan ƙasa, gami da bunƙasa ilimin jami'an gwamnatin tarayya kan amfani da fasahar zamani, hukumar bunƙasa fasahar sadarwar...
Abduljabbar Kabara Bai Cancanci Kariyarmu ba – Kungiyar Lauyoyi
Abduljabbar Kabara Bai Cancanci Kariyarmu ba - Kungiyar Lauyoyi
Kungiyar lauyoyi masu kare marasa galihu a Najeriya ta ce Abduljabbar Nasiru Kabara bai cancanci samun kariyarsu ba, irin wadda suke bai wa masu karancin gata bayan ficewar lauyansa Ambali Muhammad...
Adadin Mutanen da Aka Kashe a Cikin Watanni Uku a Afrika ta Kudu
Adadin Mutanen da Aka Kashe a Cikin Watanni Uku a Afrika ta Kudu
'Yan sandan Afrika ta Kudu sun ce adadin wadanda aka yi wa kisan gilla a kasar na karuwa cikin gaggaywa.
Bheki Cele ya ce watanni ukun farko na...
Farashin Kuɗin Wutar Lantarki ya ƙaru a Najeriya
Farashin Kuɗin Wutar Lantarki ya ƙaru a Najeriya
Bincike ya nuna cewa farashin kuɗin wutar lantarki ya ƙaru da kashi 58 cikin 100 tun bayan da gwamnatin Najeriya ta janye tallafin naira biliyan 500 da take bai wa fannin samar...
India na Tauye Hakkin Addini – Sakataren Harkokin Wajen Amurka
India na Tauye Hakkin Addini - Sakataren Harkokin Wajen Amurka
Sakataren harkokin wajen Amurka ya nuna cewa wasu jami'an gwamnati a India na tauye hakkin addini, a wani suka da ba kasafai Amurkar ta saba yi wa dadaddiyar kawarta ta...