Home Taska Page 122

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

India na Tauye Hakkin Addini – Sakataren Harkokin Wajen Amurka

0
India na Tauye Hakkin Addini - Sakataren Harkokin Wajen Amurka Sakataren harkokin wajen Amurka ya nuna cewa wasu jami'an gwamnati a India na tauye hakkin addini, a wani suka da ba kasafai Amurkar ta saba yi wa dadaddiyar kawarta ta...

Ba Daidai Bane Mika Kyari Kasar Amurka, Inji Lauyansa

0
Ba Daidai Bane Mika Kyari Kasar Amurka, Inji Lauyansa Kotu ta sanya ranar da za a ji batun Abba Kyari kan yiwuwar mika shi Amurka ko ci gaba da zamansa a Najeriya. Kasar Amurka dai a baya ta bukaci gwamnatin Najeriya...

A Gaggauta Karbe Makamai da Kwayoyi a Hannun Matasan Fulani Domin Magance Garkuwa da...

0
A Gaggauta Karbe Makamai da Kwayoyi a Hannun Matasan Fulani Domin Magance Garkuwa da Mutane- Janar Dambazau Laftanar Janar Abdulrahman Dambazau (mai ritaya) ya yi kira ga cewa a yi gagawan raba matasan Fulani da kwayoyi da makamai. Dambazau wanda tsohon...

Kungiyar ASUU na Zargin Jiga-Jigan ‘Yan Siyasar Najeriya da Kwashe Kudaden Kasa Gabanin Babban...

0
Kungiyar ASUU na Zargin Jiga-Jigan 'Yan Siyasar Najeriya da Kwashe Kudaden Kasa Gabanin Babban Zaben 2023 Kungiyar malaman jami'a ASUU ta zargi gwamnatin Najeriya da tattara kudaden 'yan Najeriya tare da amfani dasu inda bai dace ba. ASUU ta bayyana hakan...

Gwamnatin Legas ta Niƙe Baburan ‘Yan Achaɓa Sama da 2,000

0
Gwamnatin Legas ta Niƙe Baburan 'Yan Achaɓa Sama da 2,000 Mahukunta a Legas sun soma aiwatar da dokar lalata babura ta hanyar niƙesu, inda ta soma da sama da dubu biyu da ta kwace a wannan mako. Wani wani ɓangare ne...

Kada ku Dubi Matsayin Mutum, ku kama Duk Wanda ya zo Belin Masu Laifi...

0
Kada ku Dubi Matsayin Mutum, ku kama Duk Wanda ya zo Belin Masu Laifi - Muhammad Bello ga Hukumomin Tsaro Ministan Abuja, Mallam Muhammad Bello, ya bukaci hukumomin tsaro kar su duba matsayin mutum, da ya zo belin me laifi...

Gwamnatin Kigali ta Tallafawa Mata 120 da Baburan Zamani da ke Amfani da Lantarki

0
Gwamnatin Kigali ta Tallafawa Mata 120 da Baburan Zamani da ke Amfani da Lantarki An kaddamar da shirin tallafawa mata da rage fitar da hayaƙi mai gurbata muhalli a birnin Kigali na Rwanda ta hanyar soma tallafawa mata 120 da...

Tukunyar Gas ta yi Sanadiyyar Jikkata Mutane 20, da ƙona Shaguna a Kano

0
Tukunyar Gas ta yi Sanadiyyar Jikkata Mutane 20, da ƙona Shaguna a Kano An samu fashewa a shagon sayar da gas ɗin girki a wata unguwa da ke cikin garin Kano, lamarin da ya jikkata mutum 20 da ƙona shaguna...

Kotu ta Sanar da Ranar da za ta Ci gaba da Sauraren Karar Miki...

0
Kotu ta Sanar da Ranar da za ta Ci gaba da Sauraren Karar Miki Abba Kyari Amurka A yau ne wata babbar kotun tarayya ta bayyana ranar da za ta ci gaba da sauraran shari'ar mika Abba Kyari kasar Amurka. Ana...

Gobara ta Tashi a Gidan Man Fetur Din A.A Rano

0
Gobara ta Tashi a Gidan Man Fetur Din A.A Rano Gidan man feturin A.A Rano dake cikin birnin Kano ya kama da wuta ranar Alhamis, 2 ga watan Yuni, 2022. ChannelsTV ta rawaito cewa gobarar ta rutsa da wani keken a...
- Advertisement -
Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja