Bam ya Tashi da Mambobin IPOB Biyu da Suka Binne
Bam ya Tashi da Mambobin IPOB Biyu da Suka Binne
Wasu mutane biyu da ake zargin mambobin haramtaciyar kungiyar IPOB/ESN ne sun yi munanan rauni yayin da wani bam ya tashi a ranar Laraba 1 ga watan Yuni.
Mutanen biyu, a...
Sheikh Gumi ya yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Samar da Ma’aikatar da...
Sheikh Gumi ya yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Samar da Ma'aikatar da za ta Dinga Kula da Lamurran Makiyaya
Fitaccen malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Dr Ahmad Gumi ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta samar da...
Ɗan bindiga ya Hallaka Mutane 4 a Amurka
Ɗan bindiga ya Hallaka Mutane 4 a Amurka
A wani sabon tashin hankalin da ya sake afkawa Amurka, wani ɗan bindiga ya kashe aƙalla mutum hudu, a wani asibitin da ke jami'a a birnin Talsa.
Mataimakin shugaban 'yan sanda Eric Dalg-lish...
‘Yan Sanda Sun Ceto Mutane 4 Daga Maboyar ‘Yan Bindiga a Abuja
'Yan Sanda Sun Ceto Mutane 4 Daga Maboyar 'Yan Bindiga a Abuja
Yan sanda da mafarauta a Birnin Tarayya Abuja sun yi nasarar ceto wasu mutane hudu daga maboyar yan bindiga a ranar Laraba.
Jami'an tsaron sun kai samamen ne a...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya Masu Yawan Gaske a Hanyar Kaduna-Birnin Gwari
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya Masu Yawan Gaske a Hanyar Kaduna-Birnin Gwari
Tsagerun yan bindiga sun farmaki babbar hanyar Kaduna-Birnin Gwari inda suka yi garkuwa da matafiya masu yawan gaske.
An tattaro cewa yawancin wadanda maharan suka sace mata...
Aikin da Mukai Kan ‘Yan Bindiga a Cikin Makon Nan – Rundunar ‘Yan Sanda
Aikin da Mukai Kan 'Yan Bindiga a Cikin Makon Nan - Rundunar 'Yan Sanda
Rundunar 'yan sanda ta bayyana aikin da ta yi kan 'yan bindiga a cikin makon nan, inda ta ragargaji wasu a hanyar Birnin Gwani.
Rahoton da muke...
Najeriya na Fuskantar Matsalolin Tsadar Abinci Sakamakon Yaƙin Ukraine
Najeriya na Fuskantar Matsalolin Tsadar Abinci Sakamakon Yaƙin Ukraine
Najeriya da wasu ƙasashen duniya 44 na fuskantar matsalolin tsadar abinci sakamakon yaƙin Ukraine, a cewar wani binciken kamfanin Boston ko BCG mai nazari kan lamura a duniya.
Kamfanin na BCG da...
Dokar Haramta Achaɓa ta Fara Aiki a Kananan Hukumomi 6 da ke Birnin Legas
Dokar Haramta Achaɓa ta Fara Aiki a Kananan Hukumomi 6 da ke Birnin Legas
A wannan rana ta Laraba 1 ga watan Yuni, dokar haramta achaɓa da Gwamna Babajide Sanwo-Olu, ya kafa ta soma aiki a jihar Legas.
Haramcin achaɓa ya...
Adadin Mutanen da Aka Tilasta wa Barin Gidajensu a Congo
Adadin Mutanen da Aka Tilasta wa Barin Gidajensu a Congo
Sama da mutum 37,000 ne aka tilasta wa barin gidajensu a Jamhuriyyar Demokraɗiyyar Congo a cikin kwana huɗu sakamakon rikicin da ake gwabzawa, kamar yadda hukumomin bayar da agaji na...
Sojojin India 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota
Sojojin India 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota
Rundunar sojin India ta ce sojojinta bakwai sun mutu bayan da motar da suke ciki ta sauka daga hanya ta fada cikin wani kogi a arewacin yankin Ladakh.
A cikin wata sanarwa...













