Shugaban NITDA ya Gudanar da Ziyarar Sallah a Mahaifarsa, Haɗejia
Shugaban NITDA ya Gudanar da Ziyarar Sallah a Mahaifarsa, Haɗejia
Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), ya gudanar da ziyarar barka da sallah a mahaifarsa, (Haɗejia).
A jiya rana ta farko,...
Manyan Hafsoshin Rundunar Kasa da na Sama Sun yi Bikin Karamar Sallah Tare da...
Manyan Hafsoshin Rundunar Kasa da na Sama Sun yi Bikin Karamar Sallah Tare da Dakarun su a Fagen Daga... Sun yi Alkawarin Inganta Walwalar Dakarun
Babban hafsan sojin k'asan Najeriya Laftanar Janar Faruk Yahaya tare da takwaransa na rundunar sojin...
Gidauniyar Qatar da Tallafawar Gidauniyar Malam Inuwa ta Rabawa Marayu Kayan Sallah a Jihar...
Gidauniyar Qatar da Tallafawar Gidauniyar Malam Inuwa ta Rabawa Marayu Kayan Sallah a Jihar Jigawa
Gidauniyar ayyukan jinƙai da taimakon al'umma ta ƙasar Qatar ta gudanar da rabon tallafin kayan sallah ɗinkakku ga yara marayu mata da maza sama da...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Tsagin APC a Jahar Bayelsa Sunday Frank-Oputu
'Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Tsagin APC a Jahar Bayelsa Sunday Frank-Oputu
Bayelsa- Wasu gungun ‘yan bindiga sun kashe wani shugaban tsagin APC a jihar Bayelsa Sunday Frank-Oputu.
The Nation ta tattaro cewa an kashe Frank-Oputu, dan kabilar Igbomotoru ne a...
An Gano Cewa Miyagu na Shirin Kai Hare-Haren Bam da Karamar Sallah – ‘Yan...
An Gano Cewa Miyagu na Shirin Kai Hare-Haren Bam da Karamar Sallah - 'Yan Sandan Najeriya
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta fitar da wata sanarwa cewa akwai yiwuwar wasu miyagu su kai hare-haren bam kan al'umma yayin karamar sallah mai...
Safarar Miyagun Kwayoyi: NDLEA na Binciken Gidajen Abba Kyari da Rukunin Shaguna a Maiduguri
Safarar Miyagun Kwayoyi: NDLEA na Binciken Gidajen Abba Kyari da Rukunin Shaguna a Maiduguri
Hukumar da ke yaki da masu safarar miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA, ta shafa fenti a jikin wasu gidaje shida da wani katafaren gini mai shaguna...
Kamfanin Gazprom na Kasar Rasha ya Kulle Bututun Iskar Gas Zuwa Kasar Poland da...
Kamfanin Gazprom na Kasar Rasha ya Kulle Bututun Iskar Gas Zuwa Kasar Poland da Bulgaria
Kamfanin da ke samar da makamashi na Rasha Gazprom ya sanar cewa ya kulle bututun da ke jigilar iskar gas zuwa kasar Poland da Bulgaria...
‘Yan Sandan Najeriya Sun Kai Samame Cibiyar Hada Bama-Bamai na ‘Yan IPOB
'Yan Sandan Najeriya Sun Kai Samame Cibiyar Hada Bama-Bamai na 'Yan IPOB
Ƴan sanda a Najeriya sun ce sun kai samame a wata cibiyar da ake hada bama-bamai a jihar Imo da ke kudu maso gabashin kasar, inda ake ci...
Gidauniyar Malam Inuwa ta Rabawa Marayu 100 Tallafin Turmin Atamfa
Gidauniyar Malam Inuwa ta Rabawa Marayu 100 Tallafin Turmin Atamfa
A ƙoƙarin da ta ke kan cigaba da yi wajen ganin ta kyautatawa marayu a Jihar Jigawa a wannan wata na Ramadan mai albarka, Gidauniyar Malam Inuwa wacce mai girma...
Ministan Sadarwa ya Jagoranci Bikin Tunawa da Ranar Ƙere-Ƙere ta Duniya
Ministan Sadarwa ya Jagoranci Bikin Tunawa da Ranar Ƙere-Ƙere ta Duniya
Mai girma ministan sadarwa da tattalin arziƙin fasahar zamani, Farfesa Isah Ali Ibrahim Pantami, (FNCS, FBCS, FIIM), ya jagoranci bikin tunawa da zagayowar ranar nazari da ƙirƙira ta Duniya...