ƙara Farashi: Hukumar PCACC ta Kama Manajojin Gidan Man Fetur 4 a Jahar Kano
ƙara Farashi: Hukumar PCACC ta Kama Manajojin Gidan Man Fetur 4 a Jahar Kano
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano a Najeriya (PCACC) ta kama manajojin gidajen man fetur huɗu saboda zargin su da sayar da...
Yadda Karancin Man Fetur ya Jawo wa ‘Yan Najeriya Matsaloli 5
Yadda Karancin Man Fetur ya Jawo wa 'Yan Najeriya Matsaloli 5
An shafe kusan mako guda kenan ana fama da matsananciyar wahalar man fetur a Najeriya, kama daga bazuwar wanigurɓataccen man da ya dinga lalata ababen hawan mutane, zuwa samun...
Rayuwar DCP Abba Kyari a Baya Kadan da Kuma Yanzu
Rayuwar DCP Abba Kyari a Baya Kadan da Kuma Yanzu
Daga dakatarwar da aka yi masa daga hukumar ‘yan sanda har zuwa kama shi bisa zargin alaka da miyagun kwayoyi, labarin DCP Abba Kyari ya zama wani babban abin fade...
Safarar Miyagun Kwayoyi: NDLEA ta yi Martani ga Jawabin Sifeto Janar na ‘Yan Sanda...
Safarar Miyagun Kwayoyi: NDLEA ta yi Martani ga Jawabin Sifeto Janar na 'Yan Sanda Kan Abba Kyari
Kakakin hukumar NDLEA ya yi martani bisa kalaman hukumar yan sanda na zargin boye jami'ansu da sukay aiki tare da Abba Kyari.
Jami'n hukumar...
Hukuncin da Kotu ta Yankewa Kishiyoyi Kan Fada Akan Mijinsu a Jahar Kaduna
Hukuncin da Kotu ta Yankewa Kishiyoyi Kan Fada Akan Mijinsu a Jahar Kaduna
Wata kotun Shari'a da ke zamana a Rigasa Kaduna ta bada umurnin a bawa wasu matan aure 2 masauki a gidan gyaran hali.
Daya daga cikin matan ne...
Kadarorin da Muka Kwace Daga Gurin Hadimin NSA Monguno – EFCC
Kadarorin da Muka Kwace Daga Gurin Hadimin NSA Monguno - EFCC
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, a ranar Talata ta bayyana jerin kadarorin da ta kwace daga wani babban hafsan soja...
Hukumar NITDA ta Raba Kayan Aiki da Jari ga Matasa 140 Wadanda ta ba...
Hukumar NITDA ta Raba Kayan Aiki da Jari ga Matasa 140 Wadanda ta ba wa Horo Kan Gyaran Waya a Jihar Jigawa
Hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), ƙarƙashin jagorancin Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), ta yaye matasa...
Hukumar NITDA ta Fara ba da Horo ga Mutane 200 Ƴan Gudun Hijira a...
Hukumar NITDA ta Fara ba da Horo ga Mutane 200 Ƴan Gudun Hijira a Abuja
A ƙoƙarinta na cimma fata da burin mai girma shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, (GCFR), na fidda ƴan Nageriya kimanin mutum miliyan ɗari daga cikin ƙangin...
Gwamnatin Katsina ta Haramta Ayyukan Kungiyar ‘Yan Sa Kai a Fadin Jahar
Gwamnatin Katsina ta Haramta Ayyukan Kungiyar 'Yan Sa Kai a Fadin Jahar
Gwamnatin jihar katsina da ke arewa maso gabashin Najeriya ta haramta ayyukan kungiyar ‘Yan Sa-kai a fadin jihar baki daya ba tare da wani bata lokaci ba.
A wata...
Abdulmalik Tanko ya Musanta Zargin Garkuwa da Kashe Hanifa
Abdulmalik Tanko ya Musanta Zargin Garkuwa da Kashe Hanifa
Abdulmalik Tanko - babban wanda ake zargi da kisan Hanifa Abubakar mai shekara biyar a Kano - ya musanta zargin kashe yarinyar.
Mutumin wanda ake zargi da sacewa tare da kashe Hanifa,...