Hukumar Kwastam ta Kama Kwantena Dauke da Makamai a Jahar Legas
Hukumar Kwastam ta Kama Kwantena Dauke da Makamai a Jahar Legas
Hukumar Kwastam a Najeriya ta ce ta kama wata kwantena maƙare da makamai a Tin Can Island da ke Jahar Legas ranar Juma'a.
A cewar hukumar, mamallakin kwantenar ya bayyana...
Boye N19.3bn: Gwamnatin Jahar Kogi ta Kai EFCC Kotu
Boye N19.3bn: Gwamnatin Jahar Kogi ta Kai EFCC Kotu
Gwamnatin jahar Kogi ta je kotu a kan zargin EFCC na cewa ta boye wasu Naira biliyan 19.3 a banki.
Babban akawun jahar Kogi da wani kwamishina suka kai karar hukumar EFCC...
Sarkin Musulmi ya Nemi Al’Umma da su Rungumi Alƙunutu Kan Rashin Tsaro a Arewacin...
Sarkin Musulmi ya Nemi Al'Umma da su Rungumi Alƙunutu Kan Rashin Tsaro a Arewacin Najeriya
Mai Alfarma Sarkin Musulmi a Najeriya Muhammad Sa'ad Abubakar III ya buƙaci al'ummar Musulmi su fara gudanar da addu'o'i na alƙunutu game da kashe-kashen da...
Yawaitar Hare-Hare: Ba Zai Yiwu Shugaba Buhari ya Je Jaje ko ina ba –...
Yawaitar Hare-Hare: Ba Zai Yiwu Shugaba Buhari ya Je Jaje ko ina ba - Maigari Dingyadi
Ministan da ke lura da harkokin 'yan sandan Najeriya Maigari Dingyadi ya ce ba zai yiwu shugaban kasar Muhammadu Buhari ya je jaje ko...
Yadda na Samu Kyauta a Gurin ‘Yar Nollywood Kan Wakar “Fadimatu Uwar Sharifai” –...
Yadda na Samu Kyauta a Gurin 'Yar Nollywood Kan Wakar "Fadimatu Uwar Sharifai" - Bashir Dandago
Bashir Dandago ya ce abin da ya faru dangane da wakar Fadimatu uwar Sharifai wanda ba zai taba mantawa da shi ba shi ne,...
Gwamnatin Najeriya na Dab da Kawo Ƙarshen Hare-Haren Ta’addanci a Arewacin Ƙasar – Malam...
Gwamnatin Najeriya na Dab da Kawo Ƙarshen Hare-Haren Ta'addanci a Arewacin Ƙasar - Malam Garba Shehu
Gwamnatin Najeriya ta ce tana tana dab da kawo karshen hare-haren ta'addanci a Arewacin kasar.
Mai baiwa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari shawara kan yada kabarai...
Bankin CBN ya Lashi Takobin Damke Dukkan Manoman da suka ki Biyan Bashin ABP
Bankin CBN ya Lashi Takobin Damke Dukkan Manoman da suka ki Biyan Bashin ABP
Shirin Anchor Borrowers Programme (ABP) na daya daga cikin tallafin da Gwamnati ta fito da su a 2015.
Gwamnatin tarayya ta hannun bankin CBN ta bada bashin...
An Kuma: ‘Yan Bindiga Sun Sace Limami da Masallata 10 a Sokoto
An Kuma: 'Yan Bindiga Sun Sace Limami da Masallata 10 a Sokoto
Wasu da ake kyautata zaton 'yan bindiga ne sun sake kai hari a Sokoto a kauyen Gatawa inda suka sace babban limami, Aminu Garba, da wasu masallata 10
Hakan...
CNG ta yi Allah-Wadai da Yadda ‘Yan Bindiga ke Yawaita kai Hare-Hare a Arewacin...
CNG ta yi Allah-Wadai da Yadda 'Yan Bindiga ke Yawaita kai Hare-Hare a Arewacin Najeriya
Gamayyar ƙungiyoyin farar-hula a arewacin Najeriya CNG ta yi Allah-wadai da yadda ƴan bindiga ke yawaita kai hare-hare, musamman a yankin, tana zargin gwamnati da...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Kwamishina a Katsina da Masallata 16 a Jahar Neja
'Yan Bindiga Sun Hallaka Kwamishina a Katsina da Masallata 16 a Jahar Neja
Rahotanni daga jahar Katsina a arewacin Najeriya na cewa ƴan bindiga sun kashe wani kwamshina a jahar Katsina a arewacin Najeriya.
Kwamishinan ƴan sanda na jahar ya tabbatar...