‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 a Jahar Katsina
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 a Jahar Katsina
Yan bindiga sun kashe akalla mutum shida tare da garkuwa da wasu da dama a kauyen Unguwar Samanja na jahar katsina ranar Lahadi.
Kamar yadda jaridar Premium Times ta ambato wani mazauna...
Gwamnatin Masar ta Dage Dokar Ta-baci Bayan Shekaru 4
Gwamnatin Masar ta Dage Dokar Ta-baci Bayan Shekaru 4
Shugaban kasar Masar Abdel Fatah al Sisi, ya cire dokar ta-bacin da aka sanya a kasar tun a watan Afrilun 2017.
A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook,...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Masallata 18 a Jahar Neja
'Yan Bindiga Sun Kashe Masallata 18 a Jahar Neja
Rahotanni daga jahar Neja da ke tsakiyar Najeriya na cewa wasu 'yan bindiga sun kashe akalla mutum 18 a kauyen Maza-Kuka da ke karamar hukumar Mashegu ranar Litinin.
Wani da ya tsira...
Zanga-Zangar Juyin Mulkin: An Kashe Mutane 10 a Sudan
Zanga-Zangar Juyin Mulkin: An Kashe Mutane 10 a Sudan
An kashe akalla mutum 10 tare da jikkata gwammai a Khartoum, babban birnin Sudan, bayan da sojoji suka bude wa masu zanga- zanga wuta.
Rahotanni sun ce an jibge tarin jami'an tsaro...
An Kashe Jiga-jigan ‘Yan Ta’addan Boko Haram a Borno
An Kashe Jiga-jigan 'Yan Ta'addan Boko Haram a Borno
Gungun 'yan ta'addan ISWAP sun kai wa 'yan ta'addan Boko Haram hari a wani yankin jahar Borno.
Rahoto ya ce an hallaka wasu jiga-jigai daga cikin kwamandojin Boko Haram a kwanton baunar...
A bar Gwamnatin Buhari ta Cigaba da ci – in ji Rarara
A bar Gwamnatin Buhari ta Cigaba da ci - in ji Rarara
Dauda Adamu Kahutu zai so Muhammadu Buhari ya yi ta mulki har zuwa 2027.
Babban mawakin yana ganin zai yi kyau a karawa Buhari shekaru hudu ko biyar.
A wata...
Mutane 4 Sun Mutu a Kaduna Sanadiyyar Rikici Tsakanin Makiyaya da Mutanen Gari
Mutane 4 Sun Mutu a Kaduna Sanadiyyar Rikici Tsakanin Makiyaya da Mutanen Gari
Akalla mutum hudu sun mutu, wasu uku sun jikkata a wani rikici tsakanin maakiyaya da mutanen gari.
Rahoto ya bayyana cewa lamarin ya auku ne kan hanyoyin da...
An yi Garkuwa da Firaiministan Sudan, Abdullah Hamdok
An yi Garkuwa da Firaiministan Sudan, Abdullah Hamdok
An yi "garkuwa" da firaiministan Sudan Abdallah Hamdok a gidansa da ke Khartoum tare da matarsa a safiyar ranar Litinin, a cewar sanarwar da Ma'aiktar Al'adu da Yada labarai ta wallafa a...
Farfesa Gwarzo Zai Gabatar da Mukala a kasar Togo
Farfesa Gwarzo Zai Gabatar da Mukala a kasar Togo
Shugaban rukuni jami'oin Maryam Abacha(MAAUN) da Franco British international(FBIU) Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, zai gabatar da mukala a kasar Togo a yayi daukar dalibai a jami'ar IHERIS a karon na takwas.
Farfesa...
Sudan: Janar Burhan ya Tuɓe Ministoci da Gwamnoni Daga Muƙaminsu
Sudan: Janar Burhan ya Tuɓe Ministoci da Gwamnoni Daga Muƙaminsu
Shugaban gwamnatin hadaka JanarAbdel Fattah Abdelrahman Burhan ya ayyana dokar ta-baci a cikin jawabin da ya gabatar.
Ya kuma rusa gwamnatin kasar da ke shirin mayar da Sudan tafarkin dimokuradiyya.
Ya bayyana...