Rikicin Dakarun Kwastam da ‘Yan sumoga: An kashe mutane 2
Rikicin Dakarun Kwastam da 'Yan sumoga: An kashe mutane 2
Jami'an hukumar kwastam a Najeriya sun yi arangama da wasu da ake zargin 'yan sumoga ne a yankin Abeokuta babban birnin Jahar Ogun.
Lamarin ya yi sanadiyyar kashe mutum biyu, yayin...
Corona: Cutar ta Kashe ƙarin Mutane 35 a Najeriya
Corona: Cutar ta Kashe ƙarin Mutane 35 a Najeriya
Hukumar NCDC mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce cutar korona ta kashe ƙarin mutum 35 cikin kwana ɗaya.
Cikin rahoton da ta wallafa, hukumar ta ce wasu ƙarin...
Gungun Mutane Sun Kashe Mai Kisan Mutane a Kenya
Gungun Mutane Sun Kashe Mai Kisan Mutane a Kenya
Wani gungun mutane a Yammacin Kenya ya kashe wani mutum mai kisan mutane da ya amsa laifinsa, wanda ya tsere daga hannun ƴan sanda kwana biyu da suka gabata, a cewar...
Gwamnatin Najeriya ta Bawa Ma’aikata Hutu Ranar Maulidi
Gwamnatin Najeriya ta Bawa Ma'aikata Hutu Ranar Maulidi
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranar Talata 19 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu ga ma'aikata domin tunawa da ranar haihuwar Annabi Muhammadu SAW wato Maulidi.
Ministan Harkokin Cikin Gida Rauf Aregbesola ne...
China: Kamfanin Apple ya Goge Manhajar Al-Ƙur’ani Daga App Store
China: Kamfanin Apple ya Goge Manhajar Al-Ƙur'ani Daga App Store
Kamfanin Apple ya goge manhajar Al-Ƙur'ani mai tsarki ta Quran Majeed daga shagon manhajojinsa na App Store a China bayan gwamnatin ƙasar ta nemi ya yi hakan.
Ana ci gaba da...
Dakarun Afrika ta Kudu Sun Kubutar da Ministocin da Aka yi Garkuwa da su
Dakarun Afrika ta Kudu Sun Kubutar da Ministocin da Aka yi Garkuwa da su
Dakaru na musaman a Afrika ta Kudu sun kubutar da wasu ministocin gwamnati biyu da wani mataimakin minista da tsoffafin mayakan da suka yi gwagwamayar kawar...
Mahara Sun Kashe Mutane 12 a Zamfara
Mahara Sun Kashe Mutane 12 a Zamfara
Wasu 'yan bindiga sun kashe mutane fiye da 10 a Ƙaramar Hukumar Kauran Namoda ta Jahar Zamfara ranar Alhamis da dare.
Wani ɗan asalin yankin ya shaida wa BBC Hausa cewa maharan sun afka...
Ma’aikatan Ceto a Spain na Neman ‘Yan Cirani 21 da Suka Nutse a Ruwa
Ma'aikatan Ceto a Spain na Neman 'Yan Cirani 21 da Suka Nutse a Ruwa
Ma’aikatan ceto a kudu maso yammacin ƙasar Spain na neman 'yan cirani 21 da suka ɓata bayan jirgin ruwansu ya kife a tekun Cape Trafalgar.
Ya zuwa...
Magidanci ya Bayyana wa Kotu Dalilin da Yasa ya Kashe Matarsa
Magidanci ya Bayyana wa Kotu Dalilin da Yasa ya Kashe Matarsa
An gurfanar da wani magidanci a kotu a kasar Kenya kan zarginsa da halaka matarsa.
Ana zargin Stephen Nyangeri Mauti ya halaka matarsa ne don ta fada masa baya gamsarta...
Dakarun Najeriya Sun Kashe ‘Yan Fashin Daji fiye da 40
Dakarun Najeriya Sun Kashe 'Yan Fashin Daji fiye da 40
'Yan fashin daji fiye da 40 ne sojojin Najeriya suka kashe a yankin arewa maso yamma cikin mako biyu, a cewar rundunar.
Muƙaddashin shugaban sashen yaɗa labarai na rundunar, Benard Onyeuko,...