Tsohon Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Colin Powell ya Mutu

 

Bakar fata na farko da ya taba rike mukamin sakataren harkokin wajan Amurka wanda kuma ya rike mukamin hafsan hafsohin kasar mafi kankantar shekaru Colin Powell ya mutu yana da shekaru 84 da haihuwa a duniya.

Iyalinsa sun ce ya mutu ne sakmakon kamuwa da cutar corona.

Janarar Powel soja ne da ya yi fice a aikinsa wanda ya sa ya zama jigo a gomnatocin jamiyyar Repbulcans da dama da suka hada da babban mai ba da shawara kan tsaron kasa karkashin mulkin Ronald Regan.

Mista Powell ya kuma rike mukamin hafsan hafsoshi sojin da sakataren harkokin wajen Amurka.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here