An Gurfanar da Mutane 10 a Gaban Kotu Kan Kashe Babba da Jaka
An Gurfanar da Mutane 10 a Gaban Kotu Kan Kashe Babba da Jaka
An gurfanar da wasu matasa 'yan Australia biyu a gaban kotu, sakamakon zargin kashe babba da jaka fiye da goma.
Wani guda daga cikinsu da ya ji rauni...
Gwamnatin Iraƙi ta Kama Jigon Kungiyar IS
Gwamnatin Iraƙi ta Kama Jigon Kungiyar IS
Gwamnatin Iraki ta kama wani babban kusa a kungiyar Islamic State (IS) da ake zargi da kula da harkokin kudinta.
Firaministan Irakin Mustafa al-Kadhimi ya bayar da sanarwar kama Sami Jasmin, yana mai cewa...
‘Yan IPOB ba su Kai ‘Yan Bindigan Arewa Gurbacewa ba – Gwamna Okezie Ikpeazu
'Yan IPOB ba su Kai 'Yan Bindigan Arewa Gurbacewa ba - Gwamna Okezie Ikpeazu
Okezie Ikpeazu, gwamnan jahar Abia ya tabbatar da cewa a shirye ya ke da ya tattauna da 'yan awaren IPOB.
A cewar gwamnan jahar Nnamdi Kanu, 'yan...
Takardun Makaranta na Bogi: ICPC ta Kara Gayyatar Okai Obono-Obla
Takardun Makaranta na Bogi: ICPC ta Kara Gayyatar Okai Obono-Obla
Hukumar bincike akan rashawa da sauran laifuka mai zaman kanta ta ICPC, ta kara karar tsohon hadimin Buhari, Okoi Obono-Obla.
Hakan ya faru ne a ranar Litinin bisa zargin sa da...
Bincike ya Nuna Yadda Auran Wuri ke yiwa Yara Mata Illa
Bincike ya Nuna Yadda Auran Wuri ke yiwa Yara Mata Illa
Kungiyar Save The Children International ta ce auren wuri yana halaka fiye da yara mata 60 a ko wacce rana.
Kungiyar ta bayyana wannan rahoton ne a ranar yara mata...
Hukumar EFCC ta Tasa Keyar Shugaban KASUPDA, Ismail Umaru Dikko
Hukumar EFCC ta Tasa Keyar Shugaban KASUPDA, Ismail Umaru Dikko
Wasu jami’an hukumar EFCC sun shiga hedikwatar KASUPDA a safiyar Litinin.
Ma’aikatan EFCC sun tasa keyar, Malam Ismail Umaru Dikko, sun yi gaba da shi.
An yi gaba da shugaban hukumar yayin...
Tsere wa Daga Zamfara Zuwa Neja: An kashe ‘Yan bindiga 32, ‘Yan sanda 5...
Tsere wa Daga Zamfara Zuwa Neja: An kashe 'Yan bindiga 32, 'Yan sanda 5 Sun Rasu
Rundunar tsaron Najeriya ta ce an kashe 'yan bindiga 32 a wasu hare-haren da ta kai kan maharan da ke tserewa Zamfara zuwa cikin...
Ban Taba Jin Cewa Shugaba Kim Jong-un Zai Mika Makaman Nukiliyar Koriya ta...
Ban Taba Jin Cewa Shugaba Kim Jong-un Zai Mika Makaman Nukiliyar Koriya ta Arewa ba - Kim Kuk Song
Wani tsohon babban hafsan sojoji a hukumar leken asirin Koriya Ta Arewa ya shaida wa BBC cewa bai taba jin cewa...
Sayar da Sirrikan Nukiliya: An kama sojan Ruwan Amurka da Iyalansa
Sayar da Sirrikan Nukiliya: An kama sojan Ruwan Amurka da Iyalansa
An kama wani Injiniyan rundunar sojin ruwan Amurka da mai ɗakinsa bisa zarginsu da yunƙurin sayar da sirrikan nukiliya ga wata ƙasa.
An kama Jonathan Tobe da matarsa Diana ne...
An kaddamar da Littafin ‘Boko Halal’ a Borno
An kaddamar da Littafin 'Boko Halal' a Borno
Wata gidauniya ta Allamin mai zaman kanta a birnin Maidugurin Borno ta kaddamar da wani littafi mai suna Boko Halal domin daƙile al'adar kaifin kishin islama.
Boko Halal da fari an soma rubuta...