Home Taska Page 163

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Wajen da ya fi Ko Ina Zafi a Duniya a Cikin Awa 24

0
Wajen da ya fi Ko Ina Zafi a Duniya a Cikin Awa 24 An ayyana filin Arafa a matsayin wajen da ya fi ko ina zafi a duniya, a cewar Dr. Abdullah Al-Misnad, wani tsohon malamin yanayi a Jami'ar Al-Qassim...

Abduljabbar Kabara: Malamin ya ƙalubalanci Lauyoyin da ke Kare Shi a Kotu

0
Abduljabbar Kabara: Malamin ya ƙalubalanci Lauyoyin da ke Kare Shi a Kotu Fitaccen malamin addini musuluncin nan a Kano Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya nuna rashin gamsuwarsa kan yadda sabbin lauyoyinsa ke kare shi a kotu kan bayyana shaidu da...

Squid Game: fim ɗin da Aka Kalla Sau Miliyan 111 a kwana 28

0
Squid Game: fim ɗin da Aka Kalla Sau Miliyan 111 a kwana 28 Ba a bar ƴan Najeriya a baya ba wajen tattaunawa kan fim mai dogon zango da ya shahara a duniya a baya-bayan nan wanda kamfanin Netflix ya...

ISWAP: Gwamnatin Najeriya ta Tabbatar da Mutuwar shugaban Kungiyar, Al-Barnawi

0
ISWAP: Gwamnatin Najeriya ta Tabbatar da Mutuwar shugaban Kungiyar, Al-Barnawi Rundunar sojan Najeriya ta tabbatar da mutuwar Abu Musab al-Barnawi, wanda shi ne shugban ƙungiyar IS na Yammacin Afirka wadda aka fi sani da ISWAP. "Ya mutu kuma zai ci gaba...

Kamfanin MultiChoice na Duba Yuwuwar Yin Wasan Kwaikwayo Kan Uwargidan Shugaba Buhari, Aisha Buhari

0
Kamfanin MultiChoice na Duba Yuwuwar Yin Wasan Kwaikwayo Kan Uwargidan Shugaba Buhari, Aisha Buhari Kamfanin nishadantarwa da ke karkashin MultiChoice, Africa Magic, ya na duba yuwuwar yin wasan kwaikwayo kan Aisha Buhari.  Kamar yadda shugaban kamfanin ta Najeriya, Busola Tejumola ta...

Corona: Dokar Hana Shiga Ofis Kan Cutar a Najeriya na Tayar da Hankali

0
Corona: Dokar Hana Shiga Ofis Kan Cutar a Najeriya na Tayar da Hankali Bayan da gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da cewa daga ranar daya ga watan Disamba duk wani ma'aikacin gwamnatin ba za a bar shi ya shiga ofis...

Shirin Nukiliya: Babban jami’in EU Zai Ziyarci Tehran

0
Shirin Nukiliya: Babban jami'in EU Zai Ziyarci Tehran A wannan Alhamis din ne babban mai sanya ido na tarayyar turai kan Iran zai ziyarci Tehran, don roƙon ƙasar ta sake shiga tattaunawa a Vienna kan shirinta na nukiliya. Enrique Mora yana...

Yadda Tsadar Gas ya Maida ‘Yan Najeriya Amfani da Icce ko Gawayi Gurin Girki

0
Yadda Tsadar Gas ya Maida 'Yan Najeriya Amfani da Icce ko Gawayi Gurin Girki Mazauna yankin Makurdi na jahar Benue sun koma girki da icce da gawayi sakamakon tashin tsananin tsadar gas din girki. Rahotanni na cewa ana sayar da tukunyar...

Gwamnatin ƙasar Nijar ta Dawo da Dokar Hana Hawa Babura a Sassan Jahar Tillabery

0
Gwamnatin ƙasar Nijar ta Dawo da Dokar Hana Hawa Babura a Sassan Jahar Tillabery Dokar hana amfani da babura don zirga-zirga a wasu sassan jahar Tillabery na Nijar da gwamnatin ƙasar ta ɓullo da ita bayan taron kwamitin tsaro na...

Jahohin da Suka fi Yawan Motoci a Najeriya

0
Jahohin da Suka fi Yawan Motoci a Najeriya Cikin motoci miliyan 13 da ke hawa a titunan Najeriya, kashi 50 cikin 100 da ke wakiltar miliyan 6.5 ana hawansu ne a jahohin Legas da Kano, jahohi biyu mafiya karfi a...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta