Abinda ɓangaren Ilimi ya Samu a Kasafin 2022
Abinda ɓangaren Ilimi ya Samu a Kasafin 2022
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya gaza cika alkawarin da ya dauka na kara yawan kudaden da zai kashe a fanin ilimi da kashi 50 cikin 100 nan da shekaru biyu masu...
Amurka ta Bayyana Aniyarta ta Bayar da Agajin Jin Kai ga Afghanistan
Amurka ta Bayyana Aniyarta ta Bayar da Agajin Jin Kai ga Afghanistan
Kungiyar Taliban ta yi ikirarin cewa Amurka ta bayyana aniyarta ta bayar da agajin jin kai ga Afghanistan.
Amurkar ba ta tabbatar da kalaman ba, wadanda suka biyo bayan...
Har Yanzu Bamu Kai ga Yanke Shawara Kan Kristalina Georgieva – IMF
Har Yanzu Bamu Kai ga Yanke Shawara Kan Kristalina Georgieva - IMF
Asusun ba da Lamuni na Duniya ya ce har yanzu bai kai ga yanke shawara kan daraktarsa, da ake ta takaddama a kanta ba.
IMF ya ce ya tattauna...
Mutane 41 Sun Mutu Sanadiyyar Rashin Tsaro a Sassan Najeriya
Mutane 41 Sun Mutu Sanadiyyar Rashin Tsaro a Sassan Najeriya
Mutum 41 suka rasa rayukansu sakamakon matsalolin tsaro a sassan Najeriya a makon da ya gabata.
Cikin wadanda aka kai wa hari harda wani jami'in tsaron rundunar farar-kaya na SSS guda...
Corona: Ƙarin Mutum 78 Sun Kamu da Cutar a Najeriya
Corona: Ƙarin Mutum 78 Sun Kamu da Cutar a Najeriya
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa ta NCDC a Najeriya ta ce ƙarin mutum 78 sun sake kamuwa da corona a Najeriya.
Jahar Legas ke kan gaba da yawan mutum 22 da...
Corona ta Kashe Jagoran Makamin Nukiliyar Pakistan, Abdul Qadeer Khan
Corona ta Kashe Jagoran Makamin Nukiliyar Pakistan, Abdul Qadeer Khan
Masanin wanda ake kira ‘jagoran makamin nukiliyar Pakistan’ ya rasu ne yana da shekara 85 a duniya bayan ya kamu da corona.
Ƴan ƙasar Pakistan suna kallon Abdul Qadeer Khan a...
Kisan Masu Zanga-Zanga: Kotu ta Tsare ɗan Minista
Kisan Masu Zanga-Zanga: Kotu ta Tsare ɗan Minista
Wata kotu a arewacin Indiya ta garkame ɗan wani ministan gwamnati, wanda ake zargi da hannu a mutuwar manoma hudu yayin zanga -zanga makon da ya gabata a Uttar Pradesh.
Ashish Mishra, wanda...
Lakaɗa wa ɗaliba Duka: An Dakatar da Shugaban Islamiyya a Jahar Kwara
Lakaɗa wa ɗaliba Duka: An Dakatar da Shugaban Islamiyya a Jahar Kwara
Gwamnatin jahar Kwara a Najeriya ta dakatar da shugaban wata makarantar arabiyya da wani bidiyo ya nuna an kewaye ɗaliba ana lakada mata duka saboda saɓa dokar makarantar.
Wata...
Kada Wanda ya Yaudare ku Cewa PDP ta Rarrabu – Gwamna Ortom
Kada Wanda ya Yaudare ku Cewa PDP ta Rarrabu - Gwamna Ortom
Gwamna Samuel Ortom na jahar Benue ya yi martani akan batun cewa ko zai tsaya takarar sanata bayan kammala wa'adinsa na biyu a matsayin gwamna.
Ortom ya ce a...
Gwamna Ganduje Ya Nemi da a Kara Tuhumar Barista Muhuyi Rimingado
Gwamna Ganduje Ya Nemi da a Kara Tuhumar Barista Muhuyi Rimingado
Rahotanni sun bayyana yadda Gwamna Ganduje na jahar Kano ke son a cigaba da tuhumar.
Barista Muhuyi Rimingado Majiyoyi daga gidan gwamnati sun tabbatar da cewa Gwamna ya zargi Muhuyi...