Corona: Ƙarin Mutum 78 Sun Kamu da Cutar a Najeriya
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa ta NCDC a Najeriya ta ce ƙarin mutum 78 sun sake kamuwa da corona a Najeriya.
Jahar Legas ke kan gaba da yawan mutum 22 da suka fi kamuwa da cutar, sai kuma Kaduna mai mutum 12 da Abuja birnin Tarayya mutum 10.
Benue na da mutum 9 da Imo mutum 8 da kuma Akwa Ibom mutum 4 da Delta mutum 4.
Kano an samu mutu 4 da suka kamu sai kuma Jigawa mutum 3 da Filato 1 Rivers mutum 1.
A jimillance mutum 207,694 suka kamu da cutar amma 195,274 sun warke.
Cutar ta kuma hallaka mutum 2,747 tun bullarta a ƙasar.
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here