Rundunar Sojin Ƙasa ta Cafke Chiwetalu Agu Yayin Nuna Goyon Baya ga Ƙungiyar IPOB
Rundunar Sojin Ƙasa ta Cafke Chiwetalu Agu Yayin Nuna Goyon Baya ga Ƙungiyar IPOB
Rundunar sojojin ƙasan Najeriya ta cafke sanannan ɗan wasan ƙwaikwayon Nolly Wood, wato Chiwetalu Agu a yayin da ya ke tunzura al'umma da kuma neman goyo...
An yi Garkuwa da ɗalibar Jami’ar Bayero ta Kano
An yi Garkuwa da ɗalibar Jami'ar Bayero ta Kano
Rundunar 'yan sanda a jahar Kano arewa maso yammacin Najeriya ta tabbatar da sace wata budurwa mai shekara 23, daliba a Jami’ar Bayero ta Kano da ake zargi masu garkuwa da...
Kungiyar ISWAP ta Kashe Mayakan Boko Haram 87 a Borno
Kungiyar ISWAP ta Kashe Mayakan Boko Haram 87 a Borno
Kungiyar ISWAP ta kai hari kan mayakan Boko Haram a wani lamari mai kama da ɗaukar fansa a yankin Tafkin Chadi.
Hakan na zuwa ne kwana biyar bayan da wasu mayaƙan...
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa ɗan Abdulrasheed Maina, Faisal Maina
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa ɗan Abdulrasheed Maina, Faisal Maina
Wata babbar kotun tarayya a babban birnin Najeriya Abuja ta yanke wa Faisal, ɗan Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban hukumar sauye-sauye ta fansho hukuncin ɗaurin shekara 24 a gidan...
China da Taiwan: Rashin Jituwa Tsakanin Kasashen 2 ya Kara Tsanani Cikin Shekaru 40
China da Taiwan: Rashin Jituwa Tsakanin Kasashen 2 ya Kara Tsanani Cikin Shekaru 40
Rashin jituwa tsakanin China da Taiwan ya yi tsanani a cikin shekaru 40, a cewar ministan tsaron Taiwan din, inda ya yi gargadin cewa hakan na...
Sarakunan Gargajiya da Iyayen ‘Yan Bindiga Sun San Masu Kai Hare-Hare da Inda Suke...
Sarakunan Gargajiya da Iyayen 'Yan Bindiga Sun San Masu Kai Hare-Hare da Inda Suke ɓuya, Amma Sun ƙi Tona su - Gwamna Umahi
Gwamnan jahar Ebonyi da ke kudu maso gabashin Najeriya, David Umahi, ya yi barazanar kama iyayen ƴan...
Yaƙar Zazzaɓin Cizon Sauro: Za’a Fara yi wa Yara Rigakafin Cutar
Yaƙar Zazzaɓin Cizon Sauro: Za'a Fara yi wa Yara Rigakafin Cutar
Za a fara yi wa yara rigakafin zazzaɓin cizon sauro na malariya a faɗin Afirka da zummar yaƙar cutar a duniya.
Zazzaɓin maleriya na daga cikin cutuka mafi girma da...
DPR: An Rushe Hukumar Man Fetur a Najeriya
DPR: An Rushe Hukumar Man Fetur a Najeriya
Majalisar Dattawan Najeriya ta tabbatar da naɗin mambobin kwamatin zartarwa na hukumar Nigerian Upstream Regulatory Commission da ke kula da ayyukan man fetur a ƙasar.
Amincewar ta biyo bayan kammala nazarin wani rahoto...
Yan Bindiga Sun Kashe Mutane, ƙone Gidaje da Motoci a Zamfara
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane, ƙone Gidaje da Motoci a Zamfara
Rahotanni daga Jahar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya na cewa ƴan bindiga sun abka garin Kuryar Madaro da ke cikin ƙaramar hukumar Kauran Namoda inda suka kashe...
Kamfanin Mai a Peru ya Kwashe Ma’aikatansa Daga Yankin
Kamfanin Mai a Peru ya Kwashe Ma'aikatansa Daga Yankin
Masu zanga zanga a Peru sun karɓe iko da wata cibiyar mai da ke kusa da wani gandun daji a kusa da Amazon.
Masu zanga -zangar sun ce gwamnati ta gaza cika...