Bincike Ya Gano Gidaje 7 a Landan Mallakin Sanata Stella Oduah
Bincike Ya Gano Gidaje 7 a Landan Mallakin Sanata Stella Oduah
Bincike ya tattaro yadda Sanata Stella Oduah ta handami makuden kudi har N5 biliyan inda ta siya katafaren gidaje 7 a Landan.
Da sunanta ta siya gida daya, amma sauran...
Garkuwa da Ita: Mace Mai Ciki ta Haɗa Baki da Masu Garkuwa
Garkuwa da Ita: Mace Mai Ciki ta Haɗa Baki da Masu Garkuwa
Wata Nafisa Saleh ta hada kai da mutane 2 wurin garkuwa da kan ta.
Lamarin ya faru ne a Damaturu, babban birnin jahar Yobe.
Tun ranar 1 ga watan Oktoban...
Hukumar NCC ta ƙayyade Mafi ƙarancin Shekarun Mallakar Layin Waya a Najeriya
Hukumar NCC ta ƙayyade Mafi ƙarancin Shekarun Mallakar Layin Waya a Najeriya
Hukumar sadarwa ta NCC a Najeriya ta hana yi wa 'yan ƙasar da shekarunsu bai kai 18 ba rajistan layukan waya.
A wani rahoto da ta wallafa hukumar NCC...
Rikici da Matarsa: Magidanci ya Rasa Ransa Sakamakon Shan Guba
Rikici da Matarsa: Magidanci ya Rasa Ransa Sakamakon Shan Guba
Vandu Weida mai shekaru 29 da yara 3 ya halaka kan sa bayan ya sha guba a ranar Talata.
Hakan ya biyo bayan wani rikici wanda ya janyo tashin hankali tsakanin...
Kasar Rasha Za ta Dauki Fim a Sararin Samaniya
Kasar Rasha Za ta Dauki Fim a Sararin Samaniya
Wasu 'yan fim din Rasha sun isa tashar sararin samaniyar kasa da kasa don fara aikin daukar wani fim na farko a sararin samaniya.
Yulia Peresild da daraktan fim din Klim Shipenko...
‘Yan sanda Sun Kama Mata 2 Masu Kai wa ‘Yan Bindiga Makamai da Maza...
'Yan sanda Sun Kama Mata 2 Masu Kai wa 'Yan Bindiga Makamai da Maza 32 Masu Satar Mota
Yan sanda sun damke mata masu kaiwa yan bindiga makamai.
Yan matan biyu sun bayyana yan bindigan da suke kaiwa makamai.
Kakakin hukumar yan...
Majalisar Dattawa na Barazanar Bayar da Umarnin Damko Shugaban NDLEA da NSA
Majalisar Dattawa na Barazanar Bayar da Umarnin Damko Shugaban NDLEA da NSA
Majalisar dattawa na barazanar bayar da umarnin damko shugaban NDLEA, Buba Marwa da NSA Babagana Monguno.
Majalisar ta ce ta tura wa ofishin NSA da hukumar NDLEA gayyata amma...
Jami’ar Kashere ta Jahar Gombe ta Kori Dalibai 23
Jami'ar Kashere ta Jahar Gombe ta Kori Dalibai 23
Jami'ar Kashere ta gwamnatin tarayya a jahar Gombe ta kori wasu dalibanta bisa wasu dalilai.
Wannan na zuwa ne daga hukumomin jami'ar inda suka bayyana dalilin korar daliban nasu.
Hakazalika, jami'ar ta sanar...
EFCC ta Kama Matar Gwamnan Kano: Gwamnatin Jahar ta yi Martani Kan Batun
EFCC ta Kama Matar Gwamnan Kano: Gwamnatin Jahar ta yi Martani Kan Batun
Gwamnatin jahar Kano ta yi martani kan batun kame matar gwamnan jahar Kano, Hajiya Hafsat.
Ganduje - Gwamnatin Kano ta ce, ba a kame ta ko tsare ta...
An Kama Direban Da ke Mika Fasinjoji Hannun Masu Garkuwa a Kano
An Kama Direban Da ke Mika Fasinjoji Hannun Masu Garkuwa a Kano
'Yan sandan Najeriya sun kama wani direban motar haya da ake zargi da yaudarar fasinjoji zuwa wurin masu garkuwa da mutane a Jahar Kano da ke arewacin Najeriya.
Rahoton...