Bishiya Mai Shekaru 100 ta Fado Kan Jariri da Mahaifiyarsa ta Hallaka su
Bishiya Mai Shekaru 100 ta Fado Kan Jariri da Mahaifiyarsa ta Hallaka su
Wata bishiya mai yawan shekaru ta fadi, inda ta fado kan wasu mutane da ke karkashin ta suka mutu.
Rahotanni sun bayyana cewa, bishiyar ta kai shekaru 100...
Sheikh Tijjani Kalarawi ya yi Murabus Daga Kwamitin Masallacin Fagge
Sheikh Tijjani Kalarawi ya yi Murabus Daga Kwamitin Masallacin Fagge
Fitaccen Malamin musulunci a jahar Kano ya ajiye mukaminsa a masallacin Fagge.
Sheikh Tijjani Bala Kalarawi ya yi hakan saboda batun gina shaguna a masallacin.
‘Yan majalisar dokokin Kano sun tsoma bakinsu...
An Kashe Jami’in Hukumar DSS a Jahar Imo
An Kashe Jami'in Hukumar DSS a Jahar Imo
An hallaka wani jami'in hukumar DSS a Owerri babban birnin jahar Imo.
Mr Deacon Daniel Opara, dan uwan marigayin ya tabbatar da rasuwarsa.
Amma 'yan uwansa na zargin lauje cikin nadi duba da cewa...
Gwamnatin Tarayya Za ta Fara Biyan Dalibai Masu Karatun Digiri da NCE Alawus
Gwamnatin Tarayya Za ta Fara Biyan Dalibai Masu Karatun Digiri da NCE Alawus
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, za ta fara biyan dalibai kudin alawus na karatu a manyan makarantu.
Wannan na zuwa daga ma'aikatar ilimi ta tarayya yayin bikin tunawa...
‘Yan Sandan Jahar Ogun Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane 2
'Yan Sandan Jahar Ogun Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane 2
Rundunar ‘yan sandan jahar Ogun ta kama masu garkuwa da mutane 2 yayin amsar kudin fansa.
Dama mahaifin yaron da su ka sata mai shekaru 7 ya kai mu su...
Ko da Yaushe Najeriya a Shirye Take ta ba Jamhuriyar Sudan ta Kudu Taimako...
Ko da Yaushe Najeriya a Shirye Take ta ba Jamhuriyar Sudan ta Kudu Taimako - Shugaba Buhari
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, a shirye gwamnatinsa take don taimakawa Sudan ta kudu.
Ya bayyana haka ne yayin da ya...
‘Yan Sandan Jahar Kano Sun Kama Mutane 7 Kan Kisan Fasto Yohanna
'Yan Sandan Jahar Kano Sun Kama Mutane 7 Kan Kisan Fasto Yohanna
Rundunar yan sanda reshen jahar Kano, ta bayyana cewa ta damke mutum 7 da ake zargin suna da hannu a kisan wani malami a Kano.
Kakakin yan sandan jahar,...
Adadin Karin Malaman Firamare da Sakandire da Afrika ke Bukata Kafin 2030
Adadin Karin Malaman Firamare da Sakandire da Afrika ke Bukata Kafin 2030
Kasashen kudu da hamadar saharar Africa za su bukaci karin malaman firamare da sakandare miliyan 15, kafin shekara ta 2030 domin raya fanin ilimi da annobar corona ta...
Jirgin Sama ya Maƙale a Karkashin Gada a Birnin Delhi
Jirgin Sama ya Maƙale a Karkashin Gada a Birnin Delhi
Wani hoton bidiyo ya karaɗe shafukan sada zumunta kan yadda wani jirgin sama ya makale a karkashin gada a birnin Delhi.
Lalataccen jirgin wanda rahotanni ke cewa an sayar, ana kan...
Katsewar Shafukan: Asarar da Mai Kamfanin Shafin Sada Zumunta, Mark Zuckerberg ya Tafka
Katsewar Shafukan: Asarar da Mai Kamfanin Shafin Sada Zumunta, Mark Zuckerberg ya Tafka
Hanayen jarin Facebook ya faɗi da kashi 5.5 cikin 100, yayinda mai kamfanin, Mark Zuckerberg ya tafka asarar kusan dala biliyan 7 sakamakon katsewar shafin sada zumuntar...