Home Taska Page 179

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Majalisar Dattijai ta Bukaci Gwamnatin Tarayya da ta Fitar da N300b Don Gyara Hanyoyin...

0
Majalisar Dattijai ta Bukaci Gwamnatin Tarayya da ta Fitar da N300b Don Gyara Hanyoyin Jahar Neja   Majalisar dattijai a ranar Talata ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta samar da Naira biliyan 300 a matsayin kudin taimakon gaggawa don gyara munanan...

An yi Garkuwa da Kansilan ƙaramar Hukumar Eket Dake Jahar Akwa Ibom

0
An yi Garkuwa da Kansilan ƙaramar Hukumar Eket Dake Jahar Akwa Ibom   Rundunar yan sanda reshen jahar Akwa Ibom, ta tabbatar da sace kansilan gunduma ta 6 dake ƙaramar hukumar Eket. Rahotanni sun bayyana cewa wannan shine karo na uku a...

Sojoji Sun Zane Mata ‘Yan Shi’a a Hanyar Abuja Zuwa Kaduna

0
Sojoji Sun Zane Mata 'Yan Shi'a a Hanyar Abuja Zuwa Kaduna   Sojoji sun tare wasu motocci sun kama 'yan Shi'a a hanyar Abuja zuwa Kaduna. Wasu da abin ya faru a idonsu sun magantu kan yadda sojojin ke binciken motocci. Rahotanni sun...

‘Yan Sanda Sun Kama Mai Kula da Lafiyar ‘Yan Bindiga a Katsina

0
'Yan Sanda Sun Kama Mai Kula da Lafiyar 'Yan Bindiga a Katsina   Yan sanda sun damke mai kula da lafiyan tsagerun yan bindiga a Katsina. Matashin ya bayyana cewa shi ke sayar musu da maguna kuma yake musu jinya. Ya yi nadamar...

Datse Asusun Bankinsa: Soja ya Shigar da Karar Rundunar Sojojin Najeriya Gaban Kotu

0
Datse Asusun Bankinsa: Soja ya Shigar da Karar Rundunar Sojojin Najeriya Gaban Kotu   Wani soja ya shigar da rundunar sojojin Najeriya a kotu bisa daskarar da asusun bankinsa. Ya nemi kotu ta ba rundunar sojoji da wani banki umarnin dawo masa...

Corona: Gwamnatin Najeriya ta Haramtawa Mutane 2000 Shige da Fice a ƙasar

0
Corona: Gwamnatin Najeriya ta Haramtawa Mutane 2000 Shige da Fice a ƙasar   Kwamitin da ke yakar annobar corona a Najeriiya ya haramtawa mutum dubu biyu shige da fice a kasar na tsawon shekara guda, saboda kaucewa gwajin annobar corona a...

Rundunar Sojojin Saman Colombia ta Kashe ‘Yan Tawayen ƙasar 10

0
Rundunar Sojojin Saman Colombia ta Kashe 'Yan Tawayen ƙasar 10 Rundunar sojojin saman Colombia ta ce ta kashe ƴan tawayen ƙasar goma a wani hari ta sama da ta kai kan wani sansanin yan tawayen. Tun a 2016 ne gwamnatin Colommbia...

Sokoto: Sojoji Sun Tabbatar da Mutuwar Jami’ansu a Hannun Mayakan ISWAP a Yankin...

0
Sokoto: Sojoji Sun Tabbatar da Mutuwar Jami'ansu a Hannun Mayakan ISWAP a Yankin Sabon Birni   Rundunar sojojin Najeriya ta ce jami'an sun murkushe wani hari da mayakan ISWAP da 'yan bindiga masu satar mutane suka kai a sansaninsu da ke...

An Jefi Shugaban Faransa, Emmanuel Macron da ɗanyen ƙwai

0
An Jefi Shugaban Faransa, Emmanuel Macron da ɗanyen ƙwai   Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron wanda wani ya wanke da mari kwanaki ya kara ganin wani tozarcin. Yayin da Macron ya kai ziyara wani gidan cin abinci a ranar Litinin sai ya...

Fiye da kashi 42% Cikin 100% na ‘Yan Koriya ta Kudu Masu Shekaru 30...

0
Fiye da kashi 42% Cikin 100% na ‘Yan Koriya ta Kudu Masu Shekaru 30 ba su yi Aure ba   Sabbin alkaluman kidaya sun nuna cewa ana cigaba da samun matukar raguwa a yawan masu yin aure a kasar Koriya da...
- Advertisement -
Latest News
Shugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ila