Home Taska Page 186

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Dan Majalisar Wakilai Mai Wakiltar Mazaɓar Rogo/Karaye ya Bayyana Cewa Korarrun ‘Yan Bindiga Sun...

0
Dan Majalisar Wakilai Mai Wakiltar Mazaɓar Rogo/Karaye ya Bayyana Cewa Korarrun 'Yan Bindiga Sun Fara Shigo wa Kano   Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Rogo da Karaye, Haruna Isah Dederi, ya koka kan shigar yan bindiga jahar. Kano A cewarsa yan...

‘Yan Bindiga za su Fara Shiga Gonakan Mutane Suna Girbe Shukan da Manoma Suka...

0
'Yan Bindiga za su Fara Shiga Gonakan Mutane Suna Girbe Shukan da Manoma Suka yi - Gwamna Masari     Gwamnan jahar Katsina ya yi gargadin cewa, yunwa ta addabi 'yan bindiga don haka a kula. A cewarsa, 'yan bindiga za su fara...

‘Yan Bindiga Sun Harbe Mayakan Taliban 2

0
'Yan Bindiga Sun Harbe Mayakan Taliban 2   Rahotanni daga gabashin Afganistan na cewa wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun harbe mayakan Taliban biyu da wani farar hula. Shaidun sun ce mutanen da ke dauke da...

Minsitan Harkokin Wajen Sudan ya Yaba wa Sojojin Kasar Kan Dakile Yunkurin Juyin Mulki

0
Minsitan Harkokin Wajen Sudan ya Yaba wa Sojojin Kasar Kan Dakile Yunkurin Juyin Mulki   Ministan harkokin wajen Sudan ya yaba wa sojojin kasar kan yadda suka dakile yunkurin juyin mulki ranar Talata. Yayin da take zantawa da BBC, Mariam El Sadiq...

Girgizar Kasa ta Afka wa Jahar Victoria na Australia

0
Girgizar Kasa ta Afka wa Jahar Victoria na Australia   Girgizar kasa ta afka wa jahar Victoria na Australia ta daidaita gine-gine a Melbourne tare da haddasa wata girgiza a daruruwan kilomita. Masana sun ce girgizar mai karfin maki 5 da digo...

ALLAH ya yi wa Sarkin Gaya na Jahar Kano Rusuwa, Alhaji Ibrahim Abdulkadir

0
ALLAH ya yi wa Sarkin Gaya na Jahar Kano Rusuwa, Alhaji Ibrahim Abdulkadir   Labarin da dumi-duminsa a yau Laraba, 22 ga Satumba 2021 na nuna cewa Allah ya yiwa Mai Martaba Sarkin Gaya , Alhaji Ibrahim AbdulKadir, rasuwa. karin bayani na...

Rundunar Mayakan Sojojin Saman Najeriya ta Hallaka ‘Yan Bindiga 26 a Zamfara

0
Rundunar Mayakan Sojojin Saman Najeriya ta Hallaka 'Yan Bindiga 26 a Zamfara   Sojoji na cigaba da ruwan wuta kan bindiga a dazukan arewa. Wannan ya biyo bayan datse layukan sadarwa a jahar Zamfara. Yan bindiga sun fara arcewa daga Zamfara zuwa Sokoto. Zamfara...

Jahar Kaduna ta Fara Aikin Naira Biliyan Goma na Gina Wurin kiwo ga Makiyaya...

0
Jahar Kaduna ta Fara Aikin Naira Biliyan Goma na Gina Wurin kiwo ga Makiyaya - Gwamna El-Rufa'i   Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya ce jaharsa za ta kammala wurin kiwon shanu nan da shekaru 2. Gwamnan ya sanar da cewa...

Ciwon Mantuwa: Bincike ya Nuna Cewa ‘Yan Najeriya na Cikin Waɗanda Suka fi Fama...

0
Ciwon Mantuwa: Bincike ya Nuna Cewa 'Yan Najeriya na Cikin Waɗanda Suka fi Fama da Ciwon a Duniya   Wani bincike ya nuna cewa ƴan Najeriya na cikin waɗanda suka fi fama da ciwon mantuwa a duniya. Ciwon mantuwa da ake kira...

Ina da Yakinin Cewa Wata Rana Komai Zai Sauya Don Ci Gaba – Muhammadu...

0
Ina da Yakinin Cewa Wata Rana Komai Zai Sauya Don Ci Gaba - Muhammadu Sanusi II   Tsohon Sarkin Kano kuma shugaban mabiya Tijjaniya a Najeriya, Muhammadu Sanusi II, ya ja hankalin 'yan kasar kan cin mutunci shugabanni saboda hali na...
- Advertisement -
Latest News
Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21