Home Taska Page 195

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Sama da N345m Sun ɓata a Asusun Babbar Kotun Shari’a a Jahar Kano

0
Sama da N345m Sun ɓata a Asusun Babbar Kotun Shari'a a Jahar Kano   A gidan adalci, an yi awon gaba da kimanin N350m a jahar Kano. An kai karar wannan lamari wajen hukumar yaki da rashawa. Shugaban kotunan Shari'a yace kudaden gado...

Jami’an Tsaro Sun Kamo Fursunoni 108 da ‘Yan Bindiga Suka Saki a Jahar Kogi

0
Jami'an Tsaro Sun Kamo Fursunoni 108 da 'Yan Bindiga Suka Saki a Jahar Kogi   Jami'an tsaro a jahar Kogi sun yi nasarar kamo wasu daga cikin fursunonin da suka tsere daga gidan yari. Idan baku manta ba, a jiya ne 'yan...

Binciko Abubuwan da Aka Sace: ‘Yan Najeriya Sun Koka Kan Yadda ‘Yan Sanda ke...

0
Binciko Abubuwan da Aka Sace: 'Yan Najeriya Sun Koka Kan Yadda 'Yan Sanda ke Karbar Kudade a Hannunsu   Damuwa ta yawaita a wurin ‘yan Najeriya a kan yadda ‘yan sanda suke warwarar kudade a hannun jama’a kafin su bi sawun...

Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta Kama Katon ‘Din Giya 3,600 a Jahar

0
Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta Kama Katon 'Din Giya 3,600 a Jahar   Hukumar Hisbah ta sake kama katon din giya 3,600 da aka boye cikin abincin kaji a Jahar Kano. Wata bidiyo da ta ke yawo a dandalin sada zumunta...

A Cire Tsoro a yi Abinda ya Kamata: Dalilin da Yasa na Wallafa Bidiyon...

0
A Cire Tsoro a yi Abinda ya Kamata: Dalilin da Yasa na Wallafa Bidiyon Pantami - Aisha Buhari   Mai dakin shugaban kasan Najeriya, Aisha Buhari ta bayyana dalilin da ya sa tayi amfani da bidiyon ministan sadarwa Ali Isa Pantami...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 a Harin da Suka Kai Zangon Kataf Dake...

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 a Harin da Suka Kai Zangon Kataf Dake Kaduna   ‘Yan bindiga sun kai hari a garin Zangon-Kataf, sun hallaka mutane da-dama. Yayin da mutane 12 suka bakunci barzahu, akwai mutane biyu da suke jinya. Gwamnatin jahar...

‘Dan Gwamnan Jahar Kano ya Shigar da Karar Mahaifiyarsa, Hafsat Ganduje Wajen EFCC

0
'Dan Gwamnan Jahar Kano ya Shigar da Karar Mahaifiyarsa, Hafsat Ganduje Wajen EFCC   Hafsat Ganduje, Uwargidar gwamnan Kano Abdullahi Ganduje, ta ki amsa gayyatar hukumar EFCC kan karar zargin cin da rashawa da 'danta, AbdulAziz Ganduje, ya kai kanta. Premium Times...

‘Yan Sandan Italiya Sun Kama Mijin da ya Harbe Matarsa ‘Yar Najeriya

0
'Yan Sandan Italiya Sun Kama Mijin da ya Harbe Matarsa 'Yar Najeriya Gwamnatin Najeriya ta yi alla-wadai da kashe wata 'yar ƙasar da ke aure a Italiya. Rita Amenze mai shekara 31, an zargi mijinta da harbe ta a wajen ajiye...

‘Yan Bindiga Sun Kaiwa ɗaliban da ke Zana Jarabawar WAEC Hari a Jahar Imo

0
'Yan Bindiga Sun Kaiwa ɗaliban da ke Zana Jarabawar WAEC Hari a Jahar Imo   'Yan bindiga sun afkawa ɗaliban da ke zana jarabawa ajin karshe a sakandare ta WAEC a karamar hukumar Njaba da ke Imo. Rahotanni na cewa 'yan bindiga...

ALLAH ya yi wa ‘Dan Shirin Kannywood, Ahmad Tage Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa 'Dan Shirin Kannywood, Ahmad Tage Rasuwa   Rahotannin da BBC ke samu na tabbatar da rasuwar tauraron fina-finan Hausa na Kannywood Ahmad Tage. Kafin rasuwarsa ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya, har ta kai ga an kwantar...
- Advertisement -
Latest News
Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21