‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Tsaron Najeriya 12 a Jahar Zamfara
'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Tsaron Najeriya 12 a Jahar Zamfara
Wasu 'yan bindiga sun kashe jami'an tsaron Najeriya 12 a wani hari da suka kai karshen makon da ya gabata kan wani sansanin sojoji a jahar Zamfara da ke...
Ambaliyar Ruwa: Mutane 3 Sun Mutu a Babban Birnin Tarayya Abuja
Ambaliyar Ruwa: Mutane 3 Sun Mutu a Babban Birnin Tarayya Abuja
Ambaliyar ruwa ta yi barna a rukunin gidajen Trademore a Luge babban birnin tarayya Abuja.
Mazauna unguwar sun ce ambaliyar ruwar ya fara ne a ranar Litinin bayan ruwan sama...
Mutane Sunyi Asarar Dukiyoyinsu Sanadiyyar Fashewar Tankar Man Fetur a Jahar Adamawa
Mutane Sunyi Asarar Dukiyoyinsu Sanadiyyar Fashewar Tankar Man Fetur a Jahar Adamawa
Wata babbar tankar dakon man fetur, ta yi hatsari a Yola, jahar Adamawa, inda lamarin ya haddasa gobara.
Rahotanni sun bayyana cewa tankar ta fashe ta kama da wuta,...
Kwana 1 da Haihuwa: Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta Gano Jaririn da Aka...
Kwana 1 da Haihuwa: Rundunar 'Yan Sandan Jahar Kano ta Gano Jaririn da Aka Sace
'Yan uwa da dangin wasu yara a jahar Kano na ci gaba da bayyana irin halin da suka shiga, bayan sace daya daga cikin 'yan...
‘Yan Bindiga Sun Saki Fursunoni 240 a Jahar Kogi
'Yan Bindiga Sun Saki Fursunoni 240 a Jahar Kogi
Jami'ai a jahar Kogi da ke Najeriya sun ce fursunoni dari biyu da arba'in sun tsere bayan wasu 'yan bindiga sun kai hari wani gidan yari da ke karamar hukumar
Kabba/Bunu da...
‘Yan Sanda Sun Kama ‘Yan Kungiyar IPOB 2 Ya yin da 3 Suka Rasa...
'Yan Sanda Sun Kama 'Yan Kungiyar IPOB 2 Ya yin da 3 Suka Rasa Ransu a Jahar Imo
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce, ta kai wani samame a jahar Imo kan wata daba da ake zargin ta 'yan kungiyar...
‘Yan Bindiga Sun Aika da Wasikar Barazana ga Mutanen Kananan Hukumomin Sokoto
'Yan Bindiga Sun Aika da Wasikar Barazana ga Mutanen Kananan Hukumomin Sokoto
Miyagun yan bindiga sun aike da wasikar barazana ga mutanen ƙauyuka biyar a kananan hukumomin Sokoto.
Lamarin ya jefa mutanen yankunan cikin tashin hankali da zaman ɗar-ɗar kan yaushe...
Bidiyon Tafsirin Pantami: A Cire Tsoro a yi Abinda ya Dace – Aisha Buhari
Bidiyon Tafsirin Pantami: A Cire Tsoro a yi Abinda ya Dace - Aisha Buhari
Uwar gidan shugaba kasa, Aisha Buhari ta caccaki ministan sadarwa, Dr Isa Ali Pantami.
Ta bukaci ya ji tsoron Allah ya yi abinda ya dace wa 'yan...
Arewa: Bincike ya Nuna Akwai Sansanin ‘Yan Ta’adda 120 da Bindigogi Kirar AK-47 60
Arewa: Bincike ya Nuna Akwai Sansanin 'Yan Ta'adda 120 da Bindigogi Kirar AK-47 60
Wani malamin jami'a ya gudanar bincike, inda ya gano wasu abubuwan ban tsoro game da 'yan bindiga.
A cewarsa, ya gano a kalla akwai bindigogi AK-47 60,000...
Dangin Igboho Sun Gargadi Sheikh Gumi Kan Zuwa Yankinsu
Dangin Igboho Sun Gargadi Sheikh Gumi Kan Zuwa Yankinsu
Shugabanni a yankin Yarbawa sun gargadi Sheikh Gumi kan zuwa yankin su Sunday Igboho.
Wannan na zuwa ne bayan da malamin ya ziyarci garinsu Sunday Igboho a makon da ya gabata.
Ciki har...













