Hotunan Daurin Auren Yusuf Muhammadu Buhari da Zarah Nasiru Bayero
Hotunan Daurin Auren Yusuf Muhammadu Buhari da Zarah Nasiru Bayero
Bayan makonni ana sauraron ranar wannna babban daurin aure, an daura alakar aure tsakanin masarautar Bichi da iyalin shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Ibrahim Pantami,...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 5 a Jahar Osun
'Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 5 a Jahar Osun
'Ƴan bindiga sun kashe manoma biyar a hanyarsu na zuwa gonakinsu a kauyen Toro a jahar Osun.
Wani mazaunin garin ya tabbatar da lamarin yana mai cewa wadanda aka kashe yan asalin...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Malamai 2 na Jami’ar ABSU a Jahar Abia
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Malamai 2 na Jami'ar ABSU a Jahar Abia
'Yan bindiga sun sace wasu mutane ciki har da malaman jami'ar ABSU ta jahar Abia.
'Yan bindigan sun sace su ne yayin da suka tare hanya suna...
Hukumar EFCC ta Rufe Ginin Rabi’u Kwankwaso a Jahar Kano
Hukumar EFCC ta Rufe Ginin Rabi'u Kwankwaso a Jahar Kano
Hukumar EFCC ta rufe wasu dukiyoyi mallakar Sanata Rabiu Kwankwaso a jahar Kano.
An tattaro cewa matakin da hukumar ta dauka ya biyo bayan korafi da ta samu daga iyalan Ismaila...
Daurin Auran Zahra Nasiru Bayero: Jama’a Sun Fara Sammako Zuwa Fadar Sarkin Bichi
Daurin Auran Zahra Nasiru Bayero: Jama'a Sun Fara Sammako Zuwa Fadar Sarkin Bichi
Duk da tarin jami’an tsaron da aka girke, mutanen garin Bichi sun fara yin dafifi zuwa Fadar Sarkin garin domin halartar daurin auren ’yar Sarkin garin .
Tun...
Muzaharar Ashura: Rikici ya Barke Tsakanin ‘Yan Shi’a da ‘Yan Sanda a Jahar Sokoto
Muzaharar Ashura: Rikici ya Barke Tsakanin 'Yan Shi'a da 'Yan Sanda a Jahar Sokoto
Rikici ya barke yayin taron muzaharar Ashura a jahar.
Sokoto Yan Shi'a sun yi ikirarin cewa an kashe musu yan'uwa da an jikkata wasu.
'Yan sanda sun ce...
Ba Zan Hana Mika Kyari ga Gwamnatin Amurka ta Hanyar ‘Ex Parte’ ba –...
Ba Zan Hana Mika Kyari ga Gwamnatin Amurka ta Hanyar 'Ex Parte' ba - Alkali Mohammed
Kotu ta yi watsi da bukatar hana hukumar yan sanda damke Abba Kyari.
Hakazalika kotun tace ba zata hana mika DCP Kyari ga gwamnatin Amurka...
‘Yan Daba Sun Kashe ‘Dalibin Jami’ar Jos
'Yan Daba Sun Kashe 'Dalibin Jami'ar Jos
Wasu da ake zaton 'yan daba sun halaka wani dalibin jami'ar Jos ta hanyar caka masa wuka.
An tattaro cewa dalibin na a cikin a daidaita sahu lokacin da maharan suka far masa.
Shugaban kungiyar...
Auran Shekara 10: Miji ya Nemi Kotu ta Raba Auransa da Matarsa a Jahar...
Auran Shekara 10: Miji ya Nemi Kotu ta Raba Auransa da Matarsa a Jahar Legas
Kotu ta raba aure na shekara 10 saboda sata da miji ya ce matarsa ta fitine shi da shi.
Magidancin da ya yi karar matarsa a...
Abubuwa 4 da Nake Matukar So – Mai Martaba Nasiru Ado Bayero
Abubuwa 4 da Nake Matukar So - Mai Martaba Nasiru Ado Bayero
Mai martaba sarkin Bichi, sirikin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana abubuwa 4 da yake matukar so.
A wani bidiyo wanda aka tattauna dashi, ya bayyana yadda yake matukar...













