‘Yan Bindiga Sun Hallaka Manoma Biyar a Jahar Nasarawa
'Yan Bindiga Sun Hallaka Manoma Biyar a Jahar Nasarawa
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun kashe manoma yan kabilar Tiv guda 5 a ƙauyen Gidan Sule, jahar Nasarawa
Lamarin ya faru ne da daren ranar Laraba,...
Mutane 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota a Kan Hanyar Lambata Zuwa Minna
Mutane 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota a Kan Hanyar Lambata Zuwa Minna
Hatsarin mota ya yi sanadiyyar mutuwar wasu mutane 7 a kan hanyar Lambata zuwa Minna.
Hatsarin ya faru da safiyar yau Alhamis, 22 ga watan Yuli mintoci...
Kotun Jamhuriyar Benin na Kokarin Mika Sunday Igboho ga Gwamnatin Najeriya
Kotun Jamhuriyar Benin na Kokarin Mika Sunday Igboho ga Gwamnatin Najeriya
Rahoto ya bayyana cewa, an samu labarin ranar da za a saurari karar yiwuwar mika Sunday Igboho ga gwamnatin Najeriya.
Rahoton ya ce, a yau Alhamis ne kotu zata zauna...
Jami’an Tsaro Sun Dakili Harin da Mayakan Boko Haram Sukai Yunkurin Kaiwa Jahar Yobe
Jami'an Tsaro Sun Dakili Harin da Mayakan Boko Haram Sukai Yunkurin Kaiwa Jahar Yobe
Jami'an tsaro sun dakile wani gari da aka yi niyyar kaiwa a garin Geidam a jahar Yobe kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Mayakan Boko haram, wanda...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Jami’an ‘Yan Sanda Huɗu a Jahar Enugu
'Yan Bindiga Sun Hallaka Jami'an 'Yan Sanda Huɗu a Jahar Enugu
Aƙalla jami'an yan sanda huɗu aka kashe a wani hari da yan bindiga suka kai wurin binciken abun hawa dake yankin Obeagu-Amechi, ƙaramar hukumar Enugu ta kudu, jahar Enugu,...
Abduljabbar Nasiru Kabara Na Fama da Rashin Lafiya Har Yana Fitsarin Jini a Gidan...
Abduljabbar Nasiru Kabara Na Fama da Rashin Lafiya Har Yana Fitsarin Jini a Gidan Gyaran Hali
Jaridar Africa Daily News ta rawaito cewa, Abduljabbar Nasiru Kabara, Malamin nan dan asalin jahar Kano wanda gwamnatin jahar Kano ta gurfanar da shi...
Yadda Sabon Jakadan Najeriya, Tukur Buratai ya Taimaka Wajen Kama Sunday Igboho
Yadda Sabon Jakadan Najeriya, Tukur Buratai ya Taimaka Wajen Kama Sunday Igboho
Tukur Yusuf Buratai ya taimaka wajen cafke Sunday Igboho a garin Cotonou .
Sabon Jakadan Najeriyan ya rubuta takarda zuwa ga Gwamnatin kasar wajen.
Tsohon shugaban hafsun sojan kasan ya...
Hukumar NDLEA ta Kama Mata Biyu ɗauke da ƙwayoyin Diazepam da Exol-5
Hukumar NDLEA ta Kama Mata Biyu ɗauke da ƙwayoyin Diazepam da Exol-5
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta kama wasu mata biyu ɗauke da ƙwayoyin magani Diazepam da Exol-5 har 296,000.
An kama matan ne a...
Muna da Ikon Gurfanar da Masallatai da Coci-Cocin da ke Amfani da Amsakuwa Fiye...
Muna da Ikon Gurfanar da Masallatai da Coci-Cocin da ke Amfani da Amsakuwa Fiye da Kima Yayin da Suke Ibada -Hukumar NESREA
Hukumar NESREA ta ce akwai masallatai da coci-coci da masana’antun da ke damun jama’a da hayaniyar amsakuwa.
A cewar...
Shehun Borno ya Roƙi Shugaban Hafsan Sojoji Akan ya Taimaka ya Maida Manoma Yankunan...
Shehun Borno ya Roƙi Shugaban Hafsan Sojoji Akan ya Taimaka ya Maida Manoma Yankunan su
Shehun Borno, Alhaji Abubakar Elkanemi, ya yi kira ga sabon hafsan sojoji ya maida hankali kan wasu wurare a Borno.
Sarkin yace yanzun an samu zaman...













