‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Rugar Fulani Hari a Jahar Zamfara
'Yan Bindiga Sun Kaiwa Rugar Fulani Hari a Jahar Zamfara
Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari wani rugar fulani da ke Anka a jahar Zamfara.
Sai dai jami'an tsaro da aka tura garin sun...
Rundunar Sojojin Najeriya ta Kama ‘Yan IPOB da Suka Kashe Jami’an ‘Yan Sanda a...
Rundunar Sojojin Najeriya ta Kama 'Yan IPOB da Suka Kashe Jami'an 'Yan Sanda a Akwa Ibom
Rundunar sojojin Nigeria ta ce ta kama wasu yan IPOB da ke da hannu wurin kaiwa jami'an tsaro hari a Akwa Ibom.
Bernard Onyeuko, mukadashin...
An Nada Mista Ebikibina John Ogborodi a Matsayin Shugaban Zartarwa na Hukumar NECO
An Nada Mista Ebikibina John Ogborodi a Matsayin Shugaban Zartarwa na Hukumar NECO
Hukumar jarrabawa ta NECO ta sanar da nadin sabon shugabanta na riko biyo bayan mutuwar tsohon shugaban.
A makon nan ne aka wayi gari da labarin mutuwar shugaban...
Sauyawa Najeriya Suna: Shahararren Mawaki, Naira Marley ya Bayyana Cewa Zai Rera Sabuwar Wakar...
Sauyawa Najeriya Suna: Shahararren Mawaki, Naira Marley ya Bayyana Cewa Zai Rera Sabuwar Wakar Taken Hadaddayar Jamhuriyar Afrika
Shahararren mawaki Naira Marley ya bayyana aniyarsa ta rera sabuwar wakan take ga sabuwar kasa.
Ana ta cece-kuce bayan tura kudurin sauyawa Najeriya...
Soja ya Bindige Jami’in Kwastam a Iyakar Seme Borde da ke Jahar Legas
Soja ya Bindige Jami'in Kwastam a Iyakar Seme Borde da ke Jahar Legas
Wani soja ya bindige jami'an kwastam har lahira a kan iyakar Seme Borde da ke jahar Legas.
Wani wanda abin ya faru a idonsa ya shaidawa Daily Trust...
Sojoji da ‘Yan Sandan Najeriya Suna Shirin Kawo Karshen Ta’adin ‘Yan Kungiyar IPOB
Sojoji da 'Yan Sandan Najeriya Suna Shirin Kawo Karshen Ta'adin 'Yan Kungiyar IPOB
Sojoji da ‘Yan Sanda suna shirin dura a kan dakarun tawayen kungiyar IPOB.
An soma aika Jami’an ‘yan sanda zuwa kowace jaha da ke Kudancin Najeriya.
Shugaban kasa ya...
NANS ta yi Kira ga Hukumar Shirya JAMB da ta Sake ƙara Sati Biyu...
NANS ta yi Kira ga Hukumar Shirya JAMB da ta Sake ƙara Sati Biyu Domin Baiwa Wasu ɗalibai Daman Yin Rijista
Ƙungiyar ɗalibai ta ƙasa (NANS) reshen Kaduna ta nuna rashin jin daɗin ta kan matakin wajabta amfani da profile...
Rashin Tsaro: Jerin Manyan ‘Yan Najeriya 4 da ‘Yan Bindiga Suka Kashe Cikin Sa’o’i...
Rashin Tsaro: Jerin Manyan 'Yan Najeriya 4 da 'Yan Bindiga Suka Kashe Cikin Sa'o'i 48
Yayin da rashin tsaro ya yi kamari a cikin kasar, wasu fitattun 'yan Najeriya sun rasa rayukansu sakamakon harbe su da wasu ‘yan bindiga da...
‘Yan Bindiga Sun Harbi Ministan Sufuri na Kasar Uganda,Sun Halaka ‘Yarsa da Mai Tsaronsa
'Yan Bindiga Sun Harbi Ministan Sufuri na Kasar Uganda,Sun Halaka 'Yarsa da Mai Tsaronsa
Yan bindiga sun kaiwa ministan sufurin kasar Uganda, Janar Wamala hari a Kampala.
Yayin harin, yan bindigan da suka taho kan babura sun halaka yar ministan da...
Kashe Shugaban NECO: Rundunar ‘Yan Sanda da Jami’an NECO Sun Karyata Batun
Kashe Shugaban NECO: Rundunar 'Yan Sanda da Jami'an NECO Sun Karyata Batun
Rundunar 'yan sanda tare jami'an NECO sun bayyana gaskiyar abinda ya faru da shugaban NECO.
Sun ce lallai ba kashe shi aka yi ba, kawai ya mutu ne a...













