An Gwabza Tsakanin Sojojin Kasar Chadi da ‘Yan Ta’adda
An Gwabza Tsakanin Sojojin Kasar Chadi da 'Yan Ta'adda
'Yan ta'adda masu da'awar Jihadi sun kai hari kan wasu sojojin kasar Chadi inda suka hallaka 12.
An ruwaito cewa, an hallaka 'yan ta'addan 40, saura kuma sun gudu sun bar gawarwakin...
‘Yan Bindiga Sun Harbi Kwamishinan Harkokin Kasuwanci na Jahar Imo
'Yan Bindiga Sun Harbi Kwamishinan Harkokin Kasuwanci na Jahar Imo
A wani rikici a jahar Imo, 'yan bindiga sun bindige wani kwamishina tare da wasu mutane.
Bincike ya tabbatar da faruwar lamarin, in da afkawa motar wasu mutane da kuma kwamishinan.
Rundunar...
Hukumar Kula da Kafafen Watsa Labarai a Nigeria, NBC ta Dakatar da Gidan talabijin...
Hukumar Kula da Kafafen Watsa Labarai a Nigeria, NBC ta Dakatar da Gidan talabijin na Channels Television
Hukumar NBC ta dakatar da gidan talabijin na Channels Television tare cinta tarar Naira miliyan 5.
NBC ta ce Channels Television ta yi hira...
Akwai Yiyuwar Karuwar Farashin Kudin Wutar Lantarki – NERC
Akwai Yiyuwar Karuwar Farashin Kudin Wutar Lantarki - NERC
NERC ta na magana da kamfanonin DisCos kan karin kudin shan wutar lantaki.
Hukumar kula da wutan ba ta kammala tattauna wa da masu raba lantarkin ba.
Akwai yiwuwar idan an karkare zaman...
Jami’ar Greenfield: ‘Yan Bindigan da Suka Sace Daliban Sun Sake Kashe Dalibai 2
Jami'ar Greenfield: 'Yan Bindigan da Suka Sace Daliban Sun Sake Kashe Dalibai 2
Yan bindiga masu garkuwa da mutanen da suka sace dalibai a jami'ar Greenfield dake jahar Kaduna sun sake bindige biyu cikin kimanin dalibai 22 da suka sace.
Gwamnatin...
Yadda Gwamnatin Tarayya Zata daƙile Matsalar Tsaron ƙasar nan – Ibrahim Kpotun Idris
Yadda Gwamnatin Tarayya Zata daƙile Matsalar Tsaron ƙasar nan - Ibrahim Kpotun Idris
Wani tsohon sufetan yan sandan ƙasar nan ya baiwa gwamnatin tarayya shawarar yadda zata yi ta daƙile matsalar tsaron ƙasar nan da jami'an yan sanda kawai.
Ya ce...
Harin ‘Yan Ta’addan Boko Haram: An Samu Matsalar Kafofin Sadarwa a Yankin Geidam
Harin 'Yan Ta'addan Boko Haram: An Samu Matsalar Kafofin Sadarwa a Yankin Geidam
Mayaƙan Boko Haram sun fara kafa tutocinsu a wasu yankunan ƙaramar hukumar Geidam, kwana biyu da kai harin su garin.
Har yanzun dai mayakan basu bar yankin ba...
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya Aiko da Sakon Ta’aziyyarsa na Rashin Hajiya...
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya Aiko da Sakon Ta'aziyyarsa na Rashin Hajiya Maryam Ado Bayero
Muhammadu Sanusi II ya yi magana a kan mutuwar Maryam Bayero.Sanusi II ya aiko da sakon ta’aziyyarsa, ya na cewa an yi babban...
‘Yan Ta’adda Sun Kai Hari Mainok Dake Jahar Borno Sun Kona Ofishin ‘Yan Sanda
'Yan Ta'adda Sun Kai Hari Mainok Dake Jahar Borno Sun Kona Ofishin 'Yan Sanda
'Yan Boko Haram sun sake kai hari jahar Borno, in da suka kona ofishin 'yan sanda a Mainok.
Mazauna yankin sun bayyana cewa, da yawansu sun...
Shugaban Kamfanin BUA, Abdulsamad Rabi’u Ya Bawa Jami’ar Ibadan Kyautar N1bn
Shugaban Kamfanin BUA, Abdulsamad Rabi'u Ya Bawa Jami'ar Ibadan Kyautar N1bn
Shugaban kamfanin BUA, Abdul-Samad Rabi'u ya bada kyautar kuɗi Biliyan N1bn ga jami'ar Ibadan (UI) domin gudanar da gyara a ɓangarori daban-daban na jami'ar.
Gidauniyar shugaban na ware maƙudan kuɗaɗe...