Bitcoin: Hukumar EFCC ta Kama Masu Ta’ammali da Haramtattun Kudin Yanar Gizo
Bitcoin: Hukumar EFCC ta Kama Masu Ta'ammali da Haramtattun Kudin Yanar Gizo
Hukumar EFCC ta kame wasu da take zargin masu aikata laifuka ne ta kafar yanar gizo.
Hukumar ta kame wani dan kasuwa mai ta'ammuli da haramtattun kudin intanet, Bitcoin.
Hukumar...
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Garin Geidam
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Garin Geidam
Labari da dumisa: Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari karamar hukumar Geidam, mahaifar tsohon gwamnan jahar kuma Sanata mai ci a yanzu, Ibrahim Geidam.
Mazauna garin sun bayyanawa TVCNews cewa yan bindigan sun...
‘Yan Bindigan da Suka Sace Daliban Jami’ar Greenfield Sun Kashe Dalibai 3
'Yan Bindigan da Suka Sace Daliban Jami'ar Greenfield Sun Kashe Dalibai 3
Kwanaki uku bayan garkuwa da su, an tsinci gawawwakinsu a cikin daji.
Gwamnan jahar Kaduna ya yi Alla-wadai da wannan kisan gillan da aka yiwa dalibai.
Wannan ya biyo bayan...
Rijistar Layin Waya ba Bisa ƙa’ida ba: Hukumar Dake Kula da Kamfanonin Sadarwa(NCC) ta...
Rijistar Layin Waya ba Bisa ƙa'ida ba: Hukumar Dake Kula da Kamfanonin Sadarwa(NCC) ta Kama Mutane 5 a Abuja
NCC ta sanar da kama mutane biyar waɗanda take zargi da aikata laifin rijistar layin waya ba bisa ƙa'ida ba a...
Rashin Idris Deby Zai Iya Haifar da Matsalar Tsaro a Najeriya – Ministan Tsaro
Rashin Idris Deby Zai Iya Haifar da Matsalar Tsaro a Najeriya - Ministan Tsaro
Ministan tsaro ya ce mutuwar Idris Deby matsala ce ga masu makwabta da Chadi.
Bashir Magashi ya ce babu kasar da za ta koka da rashin Idris...
Sheikh Ahmad Gumi ya Fadi Dalilinsa na Daina Sulhu da ‘Yan Bindiga
Sheikh Ahmad Gumi ya Fadi Dalilinsa na Daina Sulhu da 'Yan Bindiga
Sheikh Ahmad Mahmoud Gumi ya kwana biyu bai shiga daji ganawa da yan bindiga ba.
Wannan ya biyo bayan caccakan da wasu mutane suke masa.
Sheikh Gumi ya ce kawai...
‘Yan Bindiga Sun Sace Ma’aikatan Aikin Gini 3 a Jahar Ondo
'Yan Bindiga Sun Sace Ma'aikatan Aikin Gini 3 a Jahar Ondo
'Yan bindiga sun yi awon gaba da wasu ma'aikatan aikin gini a wani yankin jahar Ondo.
Rahotanni daga rundunar 'yan sanda sun bayyana cewa, an sace mutanen ne ranar Talata.
Tuni...
Yadda Masu Garkuwa Suka Sace Daliban Jami’ar Greenfield Dake Jahar Kaduna
Yadda Masu Garkuwa Suka Sace Daliban Jami'ar Greenfield Dake Jahar Kaduna
Rahoto ya bayyana yadda aka sace daliban jami'ar GreenField dake jahar Kaduna a jiya Talata.
An bayyana cewa, 'yan bindigan sun harbe mai gadin makarantar a kokarinsa na rufa kofa.
An...
Daliban Jami’ar Greenfield: Masu Garkuwar Sun Nemi Kudin Fansa N800m
Daliban Jami'ar Greenfield: Masu Garkuwar Sun Nemi Kudin Fansa N800m
Masu garkuwa da suka sace dalibai a Jami'ar Greenfield a Kaduna sun nemi kudin fansa.
Yar uwan daya daga cikin daliban ta ce masu garkuwar sun ce a biya su Naira...
‘Dan Sanda Mai Mukamin ASP na Fuskantar Cin Zarafi a Gurin Jama’a
'Dan Sanda Mai Mukamin ASP na Fuskantar Cin Zarafi a Gurin Jama'a
'Dan sanda da mai abun hawa yaci zarafi, ASP Sunday Erhabor yace bai taba harin kowa ba ashekaru 29 da yayi yana aiki.
Dan sandan mai hakuri, yayi suna...