An Samu Sautin Harbe-Harben Bindiga a Hanyar Enugu Zuwa Abakaliki
An Samu Sautin Harbe-Harben Bindiga a Hanyar Enugu Zuwa Abakaliki
A halin yanzu tashin hankula tare da neman hanyar tsira ya cika babbar hanyar Enugu zuwa Abakaliki.
Masu ababen hawa a halin yanzu sun tsaya cak inda wasu ke neman mafaka...
CSOs ta Bayyana Pantami a Matsayin Mutum Mai Nagarta da Basira
CSOs ta Bayyana Pantami a Matsayin Mutum Mai Nagarta da Basira
Hadakar Kungiyoyi Masu Kare Hakkin Bil'Adama, CSOs sun yi kira da Shugaba Buhari ya yi watsi da masu neman a sauke Dr Pantami.
A cewar kungiyoyin, wasu marasa kishin kasa...
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Idriss Deby
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Idriss Deby
A makon nan ne ake jimamin mutuwar Idriss Déby Itno. Kafin rasuwarsa, ya kasance shugaban Chad, wanda ya shafe sama da shekara 30 a mulki.
Legit.ng Hausa ta tsakuro wasu bayanai a kan tarihin rayuwar Idriss...
‘Yan Sanda 144 Daga Najeriya Sun Isa Somaliya Domin Bunkasa Ayyukan Tabbatar da Bin...
'Yan Sanda 144 Daga Najeriya Sun Isa Somaliya Domin Bunkasa Ayyukan Tabbatar da Bin Doka da Oda
An tura jaruman 'yan sandan Najeriya zuwa kasar Somaliya don tabbatar da zaman lafiya.
Sun isa kasar ta Somaliya ne don gudanar da aikin...
Fuskantar Barazana: Mawallafin Jaridar Daily Najeriya, Jafar Jafar ya Bar Gidansa
Fuskantar Barazana: Mawallafin Jaridar Daily Najeriya, Jafar Jafar ya Bar Gidansa
Mawallafin jaridar Daily Najeriyan Jaafar Jaafar na fuskantar barazanar da ta tilasta shi barin gidansa tare da ɓuya a wani guri na daban.
A dan tsakankanin dai Jaafar Jaafar na...
‘Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Kama Mutane 2 Masu ba wa ‘Yan Bindiga Magunguna
'Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Kama Mutane 2 Masu ba wa 'Yan Bindiga Magunguna
Jami'an tsaro sun kama wasu mutum biyu da ke yi wa yan bindiga magani.
Mr Samuel Aruwan, kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jahar Kaduna ya...
An Kama Sojoji 20 Masu Alaka da Boko Haram
An Kama Sojoji 20 Masu Alaka da Boko Haram
Wasu sojoji da aka kama kan taimakon Boko Haram sun tona fararen hula da suke aiki da su.
Kimanin 20 da aka kama a Borno kuma yayin musu tambayoyi ne suka ambaci...
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Neja ta Kashe ‘Yan Bindiga 6
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Neja ta Kashe 'Yan Bindiga 6
Rundunar 'yan sanda a jahar Neja ta hallaka 'yan bindiga 6 a wani samame kan 'yan bindiga.
An bayyana mutuwar hudu daga ciki nan take, biyu kuwa an tsince su a...
Manjo Janar Bashir Magashi da Sauran Hafsoshin Tsaro Sun Kai Ziyara Maiduguri
Manjo Janar Bashir Magashi da Sauran Hafsoshin Tsaro Sun Kai Ziyara Maiduguri
Manjo Janar Bashir Magashi mai ritaya tare da sauran hafsoshin tsaro sun isa Maiduguri dake jahar Borno.
Ministan tsaro tare da sauran hafsoshin tsaron kasar sun isa ne domin...
‘Yan Ta’addan ISWAP sun Kai Hari Barikin Sojoji a Jahar Yobe
'Yan Ta'addan ISWAP sun Kai Hari Barikin Sojoji a Jahar Yobe
'Yan ta'addan ISWAP sun kai hari barikin Sojojin Kumuya dake jahar Yobe ranar Asabar, 17 ga Afrilu, 2021 inda suka lalata manyan makaman hukumar Soji.
Yan ta'addan sun kai harin...