Sarkin Zazzau ya Nada Sabon Ciroman Zazzau
Sarkin Zazzau ya Nada Sabon Ciroman Zazzau
Ba tare da bata lokaci ba, an nada sabon Ciroman Zazzau.
Har yanzu, sabon Sarkin Zazzau na cigaba da fuskantar kalubale daga cikin 'yan majalisarsa.
Hakan ya sa ta kwancewa daya daga cikinsu rawani a...
Hukumar Gidajen Gyara Halin Najeriya ta Sake Hotuna da Sunayen Fursunonin da Suka Gudu.
Hukumar Gidajen Gyara Halin Najeriya ta Sake Hotuna da Sunayen Fursunonin da Suka Gudu.
Hukumar gidajen gyara halin Najeriya ta nuna alamun ta shirya damke fursunonin da suka gudu da gidan garin Owerri.
Hukumar na kira ga jama'a su taimaka wajen...
Akwai Yiyuwar Raguwar Farashin Kudin Man Fetur
Akwai Yiyuwar Raguwar Farashin Kudin Man Fetur
Darajar man fetur ya na kara yin kasa a kasuwannin Duniya a yanzu.
Hakan ya na nufin kudin da ake saida fetur a gidajen mai zai yi kasa.
Kungiyoyin IPMAN da PPROON su na hararo...
Mata 7 da Suka fi Arziki a Duniya a 2021
Mata 7 da Suka fi Arziki a Duniya a 2021
Mata na kara nuna bajintarsu a duniya inda a wasu wuraren suke gogaya da maza wurin wasu ayyuka da sana'o'i da a baya ba haka lamarin ya ke ba.
Bakwai daga...
Abinda Yake Kokarin Dakatar da Cigaban Arewacin Najeriya – ACF
Abinda Yake Kokarin Dakatar da Cigaban Arewacin Najeriya - ACF
ACF ta ce ta'addanci yana kokarin dakatar da cigaban arewacin Najeriya.
Cikin 'yan watannin nan 'yan bindiga suna ta kai hari wuri-wuri a arewa.
Sun bayyana hakan ne a wata takarda ta...
Afaka: ‘Yan Bindiga Sun Sake Sakin Dalibai 5
Afaka: 'Yan Bindiga Sun Sake Sakin Dalibai 5
Labarin da duminsa na nuna cewa an sake sakin wasu dalibai biyar cikin 39 da aka sace a makarantar FCFM Afaka, jahar Kaduna.
Wannan ya biyo bayan mutum biyar da aka saki ranar...
Sojojin Saman Najeriya Sun Kawar da Manyan Shugabannin Kungiyar ‘Yan Ta’addan ISWAP da Dama...
Sojojin Saman Najeriya Sun Kawar da Manyan Shugabannin Kungiyar 'Yan Ta'addan ISWAP da Dama a Jahar Borno.
Biyo bayan kai batan jirgin yakin sojin saman Najeriya, sun fatattaki da dama daga cikin 'yan ISWAP.
Harin ya yi sanadiyyar mutuwar wasu da...
Corona: ƙasar Burtaniya ta Bada Shawarar Cewa Masu Shekaru Kasa da 30 su Nemi...
Corona: ƙasar Burtaniya ta Bada Shawarar Cewa Masu Shekaru Kasa da 30 su Nemi Wani Rigakafin Sabanin Oxford-Astrazeneca
Akalla mutum 18 sun rasa rayukansu bayan yin rigakafin cutar Korona.
Bayan watanni ana cece-kuce, an tabbatar da rigakafin na haddasa daskarewar jini.
Yayinda...
Bayan Rigakafin Astrazeneca: Mutane 79 sun Kamu da Cutar Daskarewar Jini a ƙasar Burtaniya
Bayan Rigakafin Astrazeneca: Mutane 79 sun Kamu da Cutar Daskarewar Jini a ƙasar Burtaniya
A wani rahoto da ƙasar Burtaniya ta fitar ya nuna cewa kimanin mutum 79 sun kamu da cutar daskarewar jini bayan an musu rigakafin Astrazeneca a...
Bayan Nadi: Jawabin Sabon Sifeto Janar na ‘Yan Sanda, IGP Usman Alkali
Bayan Nadi: Jawabin Sabon Sifeto Janar na 'Yan Sanda, IGP Usman Alkali
Sabon sifeta janar na 'yan sanda ya ce shugabancinsa zai baiwa 'yan sanda damar gyara matsalar tsaron Najeriya.
IGP Usman Alkali ya bayyana hakan ne a ranar Laraba bayan...