Gobara ta Tashi a Kusa da Masallacin Annabi Muhammad(SAW) a Birnin Madina
Gobara ta Tashi a Kusa da Masallacin Annabi Muhammad(SAW) a Birnin Madina
Gobara ta tashi a wasu gine-gine da ke kusa da masallacin Annabi Muhammad (SAW) a birnin Madina.
Shafin Haramain Sharifain ya ruwaito cewa an yi nasarar kashe gobarar cikin...
Hukumar NDLEA ta kama Tsoho Mai Shekaru 70 da Yake Safarar Miyagun Kwayoyi
Hukumar NDLEA ta kama Tsoho Mai Shekaru 70 da Yake Safarar Miyagun Kwayoyi
Hukumar NDLEA ta kame wani tsoho dake jigilar kai wa 'yan ta'adda a Najeriya muggan kwayoyi.
Hukumar ta kuma dira wata katafariyar gonar taba a wani yankin jahar...
Yaki da Rashin Gaskiya Nauyi ne da Bai Kamata a Bar wa Jami’an Hukumar...
Yaki da Rashin Gaskiya Nauyi ne da Bai Kamata a Bar wa Jami’an Hukumar EFCC Kadai ba - Abdulrasheed Bawa
Abdulrasheed Bawa ya ce EFCC za ta bi doka muddin yana shugaban hukumar.
Bawa ya ce zai ajiye mukaminsa da zarar...
Kashi 95% na Kuri’un Jahar Kano a 2023 Tinubu Za’a Kadawa – Abdullahi Yanshana
Kashi 95% na Kuri'un Jahar Kano a 2023 Tinubu Za'a Kadawa - Abdullahi Yanshana
Yayinda ake shirin murnar ranar haihuwarsa, Tinubu na cigaba da samun goyon baya.
Tun yanzu, an fara shirye-shiryen takaran zaben shugaban kasa a 2023.
Ana hasashen cewa mulki...
Bayan Gyara: ‘Yan Boko Haram Sun Kara Lalata Wutar Lantarkin Maiduguri
Bayan Gyara: 'Yan Boko Haram Sun Kara Lalata Wutar Lantarkin Maiduguri
Kimanin awanni 48 bayan gyara wutan birnin Maiduguri da kamfanin TCN tayi, yan ta'addan Boko Haram sun sake lalata wayoyin isar da lantarki na Damaturu-Maiduguri.
Daily Trust ta ruwaito cewa...
Damfarar Intanet: EFCC ta Kama ‘Da da Uwa a Jahar Legas
Damfarar Intanet: EFCC ta Kama 'Da da Uwa a Jahar Legas
Jami'an hukumar EFCC sun kama wani mutum da mahaifiyarsa kan zargin damfarar intanet.
Wanda ake zargin ya amsa cewa ya damfari mutane kudi kimanin Naira miliyan 50 tun shekarar 2020.
An...
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Katsina ta Kama ‘Yan Damfara Uku
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Katsina ta Kama 'Yan Damfara Uku
Rundunar 'yan sanda reshen jahar Katsina ta samu nasarar cafke wasu yan damfara su uku.
Yan damfaran na kiran mutane a waya su basu tsoro da cewa su aljanu ne su...
Bincike ya Nuna Cewa ‘Yan Boko Haram ke Horar da Makiyaya Dabarun Yaki
Bincike ya Nuna Cewa 'Yan Boko Haram ke Horar da Makiyaya Dabarun Yaki
Sabon bincike ya nuna cewa 'yan ta'addan Boko Haram suna horar da makiyaya dabarun yaki.
An gano cewa 'yan ta'addan basu bar makiyayan ba, suna karbar harajin sa...
NNPC ba Zata Cigaba da Daukar Nauyin Tallafin Man Fetur ba – Mele Kyari
NNPC ba Zata Cigaba da Daukar Nauyin Tallafin Man Fetur ba - Mele Kyari
NNPC ta bayyana cewa karin farashin litar man fetur ba zai fara aiki ba sai ta kammala tattaunawa da kungiyar kwadago.
Babban manajan hulda da jama'a na...
Aliko Dangote: Yadda Attajirin Mai Kudin Nahiyar Afirka ya Fara Kasuwanci
Aliko Dangote: Yadda Attajirin Mai Kudin Nahiyar Afirka ya Fara Kasuwanci
Aliko Dangote dan kasuwa ne da ya tsallaka gaɓar tekun nahiyar Afirka.
Dayawa sun fahimci cewa hamshakin attajirin dan kasuwar kuma mai taimakon jama'a shine yafi kowa kudi a Afirka,...