‘Yan Bindiga Sun Halaka Jami’an ‘Yan Sanda Uku a Jahar Abia
'Yan Bindiga Sun Halaka Jami'an 'Yan Sanda Uku a Jahar Abia
Miyagun 'yan bindiga sun halaka jami'an 'yan sandan uku tare da kwashe makamansu.
Lamarin ya faru ne bayan 'yan bindigan sun budewa 'yan sandan wuta a kan titi yayin da...
Mawallafin Jaridar Daily Nigerian, Jafar Jafar ya Kai Karar Gwamna Ganduje Wajen Sufeto Janar...
Mawallafin Jarida Daily Nigerian, Jafar Jafar ya Kai Karar Gwamna Ganduje Wajen Sufeto Janar na 'Yan Sanda
Mawallafin jaridar Daily Nigerian ya kai karar Ganduje wajen Sufeto-Janar na 'yan sanda.
Ya bayyana cewa, Ganduje na shirin cutar dashi a wasu jawaban...
Kaduna Zuwa Abuja: Mutane 19 Sun Rasa Rayukan su Sanadiyyar Hatsarin Mota
Kaduna Zuwa Abuja: Mutane 19 Sun Rasa Rayukan su Sanadiyyar Hatsarin Mota
Mutane 19 sun rasu sakamakon hatsarin mota a hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Wasu mutanen 34 sun samu raunuka sakamakon hatsarin da ya faru a Kateri.
Kwamishinan tsaro na jahar Kaduna,...
‘Yan Banga Sun Dakatar da Niyyar Masu Garkuwa da Mutane a Abuja
'Yan Banga Sun Dakatar da Niyyar Masu Garkuwa da Mutane a Abuja
Yan banga sun fattaki masu garkuwa da mutane a garin Kekeshi a Abuja
Yan bindigan sunyi niyyar afkawa garin ne a daren ranar Juma'a amma ba su yi nasara...
Katsina: Gobara ta Barke a Babbar Kasuwar Jahar
Katsina: Gobara ta Barke a Babbar Kasuwar Jahar
Gobara ta barke a babbar kasuwar jahar Katsina wato Central Market da sanyin safiyar yau Litinin.
Rahotanni sun bayyana cewa, shaguna da yawa sun kone kurmus, yayin da ake kokarin kashe wutar.
Hukumomin tsaro...
Akwai Yiyuwar ‘Yan Boko Haram Su Hade da ‘Yan Bindiga – Sheikh Ahmad Gumi
Akwai Yiyuwar 'Yan Boko Haram Su Hade da 'Yan Bindiga - Sheikh Ahmad Gumi
Sheikh Ahmad Mahmood Gumi ya ce akwai yiwuwar 'yan Boko Haram za su iya hadewa da 'yan bindiga.
Babban malamin ya ce akwai alamun cewa idan matsin...
Tallafin Corona: Majalisar Dattawa ta Bada Umarnin Kamo Mata Shugaban NDDC
Tallafin Corona: Majalisar Dattawa ta Bada Umarnin Kamo Mata Shugaban NDDC
Majalisar dattawa ta bada umarnin kwamushe shugaban NDDC da laifin salwantar da kudi.
Majalisar a baya ta umarci ya zo ya bada bayanin yadda ya salwantar da kudaden amma ya...
‘Yan Najeriya Sun Nuna Rashin Jindadinsu Kan Karin Kudin Wutar Lantarki
'Yan Najeriya Sun Nuna Rashin Jindadinsu Kan Karin Kudin Wutar Lantarki
'Yan Najeriya sun bayyana rashin jin dadinsu dangane karin kudin wutan lantarki a kasar.
Sun bayyana cewa gwamnati da hukumar wutan lantarki sun yaudari 'yan Najeriya kan karin.
Hakazalika sun bayyana...
Muna Saka Ran Isowar Rigakafin Corona Nan da kwanaki 10 – Ministan Lafiya
Muna Saka Ran Isowar Rigakafin Corona Nan da kwanaki 10 - Ministan Lafiya
Ministan lafiya ya bayyana cewa ana sa ran isowar rigakafin corona nan da kwanaki 10.
Ministan lafiya ya bayyana cewa ana sa ran isowar rigakafin corona nan da...
Rikici ya Barke Tsakanin ‘Yan Boko Haram da ISWAP
Rikici ya Barke Tsakanin 'Yan Boko Haram da ISWAP
Rikici ya barke tsakanin mayakan Boko Haram da na ISWAP a garin Sunawa.
An gano cewa ISWAP sun sace wasu mata ne masu alaka da Boko Haram
Wurin kwato matan ne mayakan Boko...