Jahar Kano ta Kama Mutane Sama da 200 da Laifin Saba Dokokin Hana Yaɗuwar...
Jahar Kano ta Kama Mutane Sama da 200 da Laifin Saba Dokokin Hana Yaɗuwar Cutar Corona
Kwamitin da ke kula da cutar corona a jahar Kano ya kama mutum sama da 200 a kokarinsa na tabbatar da bin dokokin hana...
Babu Sulhu Tsakaninmu da ‘Yan Bindiga – Gwamnatin Jahar Kaduna
Babu Sulhu Tsakaninmu da 'Yan Bindiga - Gwamnatin Jahar Kaduna
Matsalar tsaro na cigaba da kwasan rayukan mutane a jahar Kaduna.
A rana guda, gwamnatin jahar tayi alhinin kisan mutane sama da 20.
Gwamna El-Rufa'i ya bayyana cewa babu sulhu tsakaninsa da...
‘Yan Bindiga Sun Budewa motar Gawa Wuta
'Yan Bindiga Sun Budewa Motar Gawa Wuta
'Yan bindiga sun tare motar daukar gawa sun sace kanin marigayin da ake dauke da gawarsa.
Yan bindigan sun kuma kashe wani direban mota da ke biye da motar daukar gawar.
Masu garkuwa da mutanen...
Tukur Buratai: Jawabin Tsohon Babban Hafsan Sojojin Kasar Najeriya, a Gurin Taron Bankwana da...
Tukur Buratai: Jawabin Tsohon Babban Hafsan Sojojin Kasar Najeriya, a Gurin Taron Bankwana da Aiki
Tsohon babban hafsan sojojin kasar Nigeria, Tukur Buratai, ya ce kaunar da mahaifinsa ke yi wa Buhari yasa Buhari ya nada shi mukaminsa.
Janar Tukur Buratai...
Karin Wa’adin Sifeto Janar: Rundunar ‘Yan Sanda ta yi Martani Kan Batun
Karin Wa'adin Sifeto Janar: Rundunar 'Yan Sanda ta yi Martani Kan Batun
Rundunar 'yan sanda ta karyata rahoton da wata kafar yada labarai ta watsa akan IGP Adamu, babban rundunar 'yan sanda.
Jaridar SaharaReporters ta wallafa cewa IGP Adamu ya bayar...
Dalilin Tabarbarewar Ilimi a Najeriya – Sarkin Anka
Dalilin Tabarbarewar Ilimi a Najeriya - Sarkin Anka
Shugaban majalisar sarakunan Zamfara kuma sarkin Anka, ya alakanta tabarbarewar ilimi da auren mace fiye da daya.
Alhaji Attahiru Muhammad Ahmed ya ja kunnen maza a kan auren mace fiye da daya saboda...
Amurka ta Nada ‘Yar Najeriya a Matsayin Daraktar Harkokin Afrika
Amurka ta Nada 'Yar Najeriya a Matsayin Daraktar Harkokin Afrika
'Yan Najeriya a fadin duniya na nuna bajintansu a bangarori daban-daban na rayuwa.
Wata mai sharhi kan lamuran yau da kullum, Zainab Usman, ta samu mukami a Amurka.
Zainab Usman ta samu...
Wutar Lantarki: Bankin Duniya Ya Taimakawa Najeriya da Kudi $500m
Wutar Lantarki: Bankin Duniya Ya Taimakawa Najeriya da Kudi $500m
Bankin Duniya ta baiwa Najeriya wani tallafi mai muhimmanci ga al'umma.
Najeriya na cikin kasashe mafi fama da rashin wutan lantarki a duniya, cewar bankin duniya.
Kusan rabin yan Najeriya basu gani...
Crytocurrency: Babban Bankin Najeriya ya Bawa Bankunanan Najeriya Umarnin Rufe Asusun ‘Yan Kasuwa Da...
Crytocurrency: Babban Bankin Najeriya ya Bawa Bankunanan Najeriya Umarnin Rufe Asusun 'Yan Kasuwa Da Kamfanoni Masu Amfani da Kudin Yanar Gizo
Babban bankin Najeriya ya sake jaddada haramcin ta'ammuli da kudadden yanar gizo.
Babban bankin ya bayyana ta'ammuli da kudaden a...
‘Yan Sanda Sun Kama Bata-Gari a Jahar Kaduna
'Yan Sanda Sun Kama Bata-Gari a Jahar Kaduna
Wata rundunar 'yan sanda a jahar Kaduna sun samu nasarar cafke wasu bata-gari a jahar.
Sun kame mutanen biyu ne dumu-dumu da zargin laifin satar motoci a cikin jahar Kaduna.
Sun kuma samu nasarar...