Abubuwa Biyar da Suka fi Damun ‘Yan Najeriya
Abubuwa Biyar da Suka fi Damun 'Yan Najeriya
Yan Najeriya da dama basu damu da mummunan annobar nan ta korona ba.
A bisa ga wani bincike, mutane sun damu da talauci, rashin tsaro da sauransu.
Cibiyar bincike da tuntuba ta Infotrak ce...
Yaduwar Korona: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Ranar Litinin
Yaduwar Korona: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Ranar Litinin
Adadin masu kamuwa da Korona yana karuwa kullum tun da aka shiga sabuwar shekara.
Yayinda wasu jihohi ke sanar da ranakun komawar su makarantu, wasu na tunanin sake kafa dokar...
In Har Mutum Baya Son Zautuwa to ya Dauka Babu Gwamnati – Wole Soyinka...
In Har Mutum Baya Son Zautuwa to ya Dauka Babu Gwamnati - Wole Soyinka ga Gwamnatin Buhari
Farfesa Wole Soyinka ya ce baya son yin magana kan gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari.
Fitaccen marubucin ya ce idan har mutum baya son ya...
Rigakafin Korona: Asibiti a Poland Nayin Rigakafin Cutar a Rashin Ka’ida
Rigakafin Korona: Asibiti a Poland Nayin Rigakafin Cutar a Rashin Ka'ida
Wani asibiti a Warsaw yana cikin tashin hankali saboda yin allurar rigakafin COVID-19 ga mashahurai da 'yan siyasa, wanda ya haifar da fushin jama'a kuma ya haifar da binciken...
An Nemi Babban ‘Dan Kasuwan China an Rasa
An Nemi Babban 'Dan Kasuwan China an Rasa
Watanni biyu kenan da bacewar babban dan kasuwa Jack ma.
Jack Ma, wanda ya kirkiri kamfanin kasuwancin yanar gizo ta Alibaba an daina ganinsa ne cikin qanqanin lokaci.
Fitaccen attajirin ya yi kira ga...
Rashin Tsaro: Adadin Mutanen da Jahohi Suka Rasa a 2020
Rashin Tsaro: Adadin Mutanen da Jahohi Suka Rasa a 2020
An fuskanci matsalar tabarbarewar tsaro a cikin shekarar 2020 da ta gabata.
'Yan bindiga, 'yan fashi da makami, masu garkuwa mutane da kuma 'yan Boko Haram sun hallaka dumbin mutane.
Kididdigar jaridar...
ALLAH ya yi wa Kanin Sarkin Daura Abdullahi Umar Rasuwa
ALLAH ya yi wa Kanin Sarkin Daura Abdullahi Umar Rasuwa
Abdullahi Umar, kanin Sarkin Daura, Mai martaba Umar Faruk Umar ya riga mu gidan gaskiya.
Umar ya rasu ne sakamakon hatsarin mota da ta ritsa da shi da abokansa biyu a...
Kamfanin Takin Dangote ya Gina Makaranta Kyauta a Jahar Legas
Kamfanin Takin Dangote ya Gina Makaranta Kyauta a Jahar Legas
Kamfanin takin zamani na Dangote ya gina katafaren makaranta a jihar Legas.
Mutanen Ijebu-Lekki sun nuna farin cikinsu da jin dadi dangane da aikin da kamfanin ya yi musu.
Kamfanin ya jaddada...
2021: Hare-Haren da ‘Yan Bindiga Suka kai a Jahar Kaduna
2021: Hare-Haren da 'Yan Bindiga Suka kai a Jahar Kaduna
Wasu 'yan bindiga sun kai wasu jerin hare-hare a yankin karamar Giwa da ke jihar Kaduna.
Kwamishinan harkokin tsaron cikin gida a Jihar Kaduna, Samuel Aruwan, ya ce an fara kai...
Yaduwar Korona: Akwai yiwuwar Saka Sabon Takunkumi kwanan nan a Najeriya – PTF
Yaduwar Korona: Akwai yiwuwar Saka Sabon Takunkumi kwanan nan a Najeriya - PTF
Alamu na nuna za a iya maka sabon takunkumi kwanan nan a Najeriya.
Kwamitin PTF ya ce ‘Yan Najeriya ba su bin sharudan da aka gindaya.
Kwamitin ya ce...