‘Yan Karamar Hukumar Madagali da ke Adamawa Sun Koka da Rashin Tsaro
'Yan Karamar Hukumar Madagali da ke Adamawa Sun Koka da Rashin Tsaro
Jama'ar karamar hukumar Madagali da ke jihar Adamawa sun koka a kan harin da Boko Haram ke kai musu.
A cikin kwanakin nan, mayakan ta'addancin da ke zama a...
Ga Wadanda za su Sauya Hali Kafin Sabuwar Shekara, Muna Basu Damar Yin Hakan...
Ga Wadanda za su Sauya Hali Kafin Sabuwar Shekara, Muna Basu Damar Yin Hakan - Janar Enenche
Hedkwatar tsaro ta yi jan kunne da kakkausar murya ga dukkan wasu 'yan ta'adda da ke fadin kasar nan.
Manjo Janar John Enenche ya...
2021: Najeriya Zata Samu Kanta Cikin Wadata – Satguru Maharaji
2021: Najeriya Zata Samu Kanta Cikin Wadata - Satguru Maharaji
Najeriya za ta samu tarin wadata a bangarori da dama a shekarar 2021 da za a shiga.
Wannan shine wahayin da Satguru Maharaji na One Love Family ya saki.
Maharaji ya kuma...
ACF ta Fadi Sabuwar Hanyar da Ake Shigo da Makamai Najeriya
ACF ta Fadi Sabuwar Hanyar da Ake Shigo da Makamai Najeriya
Kungiyar dattijan arewa (ACF) ta kwarmata cewa yanzu an koma amfani da Rakuma wajen shigo da makai.
ACF ta bayyana cewa mambobinta daga jihohn Sokoto da Zamfara ne suka sanar...
Abubuwa Uku da Suka Sammaci ‘Yan Najeriya a 2020
Abubuwa Uku da Suka Sammaci 'Yan Najeriya a 2020
Shekarar 2020 ta zo ma yan Najeriya yara da manya a cikin wata siga da basu saba gani ba.
Shekarar ta zo a baibai wanda ba za a taba mantawa dashi a...
Ni ma Ban Tsallake Sharrin Kungiyar Boko Haram ba – Dan Jarida
Ni ma Ban Tsallake Sharrin Kungiyar Boko Haram ba - Wani Dan Jarida
Ahmad Salkida, dan jarida kuma dan asalin Jahar Borno, ya dade cikin zargin cewa yana da alaka da kungiyar Boko Haram.
Sai dai, matashin dan jaridar ya sha...
Rahin Tsaro: Ba Zan Iya Tafiya Zuwa Jahata Ba – Kakakin Kungiyar Dattawan Arewa
Rahin Tsaro: Ba Zan Iya Tafiya Zuwa Jahata Ba - Kakakin Kungiyar Dattawan Arewa
Wani mamba a kungiyar dattawan Arewa ta ACF ya yanke kauna kan shirin gwamnatin tarayya na magance matsalar rashin tsaro a Najeriya.
Kakakin kungiyar, Emmanuel Waye, ya...
2020: Nasarorin da Muka Samu a Shekarar – Shugaban EFCC
2020: Nasarorin da Muka Samu a Shekarar - Shugaban EFCC
Shugaban EFCC ya ambaci irin nasarorin da su ka samu a wannan shekarar.
Mohammed Umar Abba ya ce EFCC ta yi sanadiyyar daure mutane har 800.
A haka don ma annobar Coronavirus...
Rundunar ‘Yan Sanda Jahar Kano ta Cafke Wasu Matasa Masu Satar Mota
Rundunar 'Yan Sanda Jahar Kano ta Cafke Wasu Matasa Masu Satar Mota
Rundunar 'yan sanda a Jihar Kano ta kama wasu matasa hudu da suka kware wajen satar mota.
Matasan hudu, mazauna unguwar Sheka, sun tsallaka gidan wani mutum Abba Adam...
Yankuna da Jahohin da Suka fi Samun Wakilai a Nade-Naden Shugaba Buhari
Yankuna da Jahohin da Suka fi Samun Wakilai a Nade-Naden Shugaba Buhari
Biyo bayan zargin da Bishop Mathew Kukah yayi wa Shugaban kasa Muhaammadu Buhari na son kai, an koma ga tattauna wasu yankuna ne suka fi samun wakilai a...