Tsohon Hadimin Goodluck Jonathan ya yi wa Garba Shehu Wani Alkawari
Tsohon Hadimin Goodluck Jonathan ya yi wa Garba Shehu Wani Alkawari
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya sha wani alwashi tare da saka kudi $20,000.
Ya bukaci hadimin shugaban kasa, Malama Garba Shehu da ya kwana daya...
An Rasa Rayuka a Wani Hatsarin Mota
An Rasa Rayuka a Wani Hatsarin Mota
Mutane 12 sun rasa rayukansu a mumunar hatsarin mota a hanyar Kaduna-Abuja, TVC ta ruwaito.
Hadarin a cewar hukumomi, ya faru ne tsakanin motar tirela da wasu motoci.
Sun kara da cewa hadarin ya auku...
Wasu Kungiyoyin Jami’o’i Sunyi Martani Kan Biyan ASUU
Wasu Kungiyoyin Jami'o'i Sunyi Martani Kan Biyan ASUU
Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin ba Jami’o’i N40bn a matsayin EA.
Kungiyoyin SSANU, NASU, da NAAT sun ce su ba ayi masu adalci ba.
Sauran Ma’aikata sun ce ba za a yarda ASUU kadai...
‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani ‘Dan Damfara
'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani 'Dan Damfara
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Kano sun kama wani matashi, Gambo Yakubu, bisa zarginsa da sojan gona da damfara.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce mutumin ya damfari mutane 15 sama da...
Sifeto Janar na ‘Yan Sanda ya Shigar da Karar Wani Babban ‘Dan Jarida
Sifeto Janar na 'Yan Sanda ya Shigar da Karar Wani Babban 'Dan Jarida
IGP Mohammed Adamu, babban sifeton rundunar 'yan sanda, ya shigar da karar mai gidan jaridar SaharaReporter, Omoyele Sowore.
Adamu ya garzaya kotu ne tare da neman Sowore, tsohon...
Bayan Satar Dalibai: IGP ya Kai wa Gwamnan Katsina Ziyara
Bayan Satar Dalibai: IGP ya Kai wa Gwamnan Katsina Ziyara
Babban sifeton rundunar 'yan sanda (IGP), Mohammed Adamu, ya ziyarci jihar Katsina bayan sace dalibai da sakinsu.
A ranar 11 ga watan Disamba ne wasu 'yan bindiga suka kai hari makarantar...
Wani Mutum ya Samu ‘Yanci Bayan Shekaru a Gidan Yari
Wani Mutum ya Samu 'Yanci Bayan Shekaru a Gidan Yari
Wani mutumin jihar Michigan a kasar Amurka, ya samu yanci bayan kwashe kimanin shekaru 40 a gidan yari kan laifin da bai aikata ba.
A cewar CNN, mutumin mai suna Walter...
ASUU: Dalilin Janye Yajin Aiki
ASUU: Dalilin Janye Yajin Aiki
Kungiyar ASUU ta fito ta bayyana dalilanta na janye yajin-aiki a Najeriya.
Shugaban kungiyar ya ce za su zubawa gwamnati ido su ga gudun ruwanta.
Biodun Ogunyemi yace za su koma idan gwamnati ta gagara cika alkawari.
A...
‘Yan Bindiga Sun Kai wa ‘Yan Sanda Hari Tare da Garkuwa da Dan Kasuwa
'Yan Bindiga Sun Kai wa 'Yan Sanda Hari Tare da Garkuwa da Dan Kasuwa
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani dan kasuwa Abdullahi Kalos a karamar hukumar Minjibir tare da ƙone motar yan sanda.
Wani shaidan gani da ido ya...
Hukun Kirsimeti: Adadin Kwanakin da Gwamnatin Tarayya ta Bada
Hukun Kirsimeti: Adadin Kwanakin da Gwamnatin Tarayya ta Bada
Gwamnatin tarayya ta bada hutun bukukuwar Krsimeti, Ranar bada kyaututuka (Boxing Day), da kuma sabon shekara.
Ranakun hutun sune Juma'a 25 da Litinin 28 ga watan Disambar 2020, sai kuma ranar Juma'a...