Matsin Rayuwa/Rashin Tsaro: An Gudanar da Zanga-Zanga a Jihar Osun
Matsin Rayuwa/Rashin Tsaro: An Gudanar da Zanga-Zanga a Jihar Osun
Mutane da dama sun fito kan tituna a garin Osogbo na jihar Osun domin gudanar da zanga-zanga kan matsin rayuwa da ƴan Najeriya ke fama shi.
Matasan da suka yi zanga-zangar...
Hayakin Janareto ya yi Sanadin Mutuwar ɗalibai Biyu a Lokoja
Hayakin Janareto ya yi Sanadin Mutuwar ɗalibai Biyu a Lokoja
Wasu daliban kwalejin fasaha ta Lokoja da ke jihar Kogi sun mutu sakamakon shakar hayakin janareto da suka kunna wanda ya cika dakinsu.
Kakakin 'yansanda a jihar ta Kogi SP William...
Ba abu ne Mai Yiwuwa ba a Zartar da Dukkan Buƙatun NLC – Gwamnatin...
Ba abu ne Mai Yiwuwa ba a Zartar da Dukkan Buƙatun NLC - Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Najeriya ta ce ba abu ne mai yiwuwa ba a zartar da wasu daga cikin bukatun kungiyar kwadago da aka cimma a watan Oktoban...
Matatar Man Ɗangote za ta Fara Sayar da Fetur
Matatar Man Ɗangote za ta Fara Sayar da Fetur
Matatar mai ta Dangote za ta fara sayar da man fetur a Najeriya, a cikin makonni masu zuwa.
Kamfanin dillancin labarai na Rauters ya ce wasu majiyoyi a kamfanin sun tabbatar masa...
Kungiyar IMAK ta Kalubalanci Masu Son a Rushe Masarautun Kano
Kungiyar IMAK ta Kalubalanci Masu Son a Rushe Masarautun Kano
Wata kungiya mai suna Inuwar Masarautun Kano Biyar (IMAK) ta yi kira ga majalisar dokokin jihar Kano da ta yi watsi da rokon wata kungiya mai suna 'Yan Dagwalen Kano...
Jerin Sunayen Jihohin Arewacin Najeriya 7 da za su Fuskanci Yunwa – Bankin Duniya
Jerin Sunayen Jihohin Arewacin Najeriya 7 da za su Fuskanci Yunwa - Bankin Duniya
Y sassan duniya da matsalolin yunwa da za su fuskanta.
A sashen Afirka ta yamma da ta tsakiya, rahoton mai taken 'Food Security Update 2024', ya bayyana...
Rashin Tsaro: NOA za ta Kaddamar da Manhaja ta Wayar Salula Domin Taimakon Gaggawa
Rashin Tsaro: NOA za ta Kaddamar da Manhaja ta Wayar Salula Domin Taimakon Gaggawa
Darakta-Janar na hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA), Mallam Lanre Issa-Onilu, ya ce nan ba da dadewa ba hukumar za ta kaddamar da wata...
Dalilin Mayar da Wasu Ofisoshin CBN Daga Abuja Zuwa Legas – Cardoso
Dalilin Mayar da Wasu Ofisoshin CBN Daga Abuja Zuwa Legas - Cardoso
Olayemi Cardoso wanda ke jagorantar babban bankin Najeriya (CBN) ya faɗi dalilin mayar da wasu ofisoshin CBN daga Abuja zuwa Legas.
Gwamnan na CBN ya bayyana an yi wa...
Jami’an Tsaro Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane a Abuja
Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane a Abuja
Rundunar ƴansandan Najeriya a Abuja, babban birnin ƙasar ta ce ta kama wasu mutane da ake zargin masu garkuwa da mutanen ne domin neman kuɗin fansa a wani yanki na...
Hukumar Kwastam ta Magantu Kan kaɗe Matashi a Garin Jibiya
Hukumar Kwastam ta Magantu Kan kaɗe Matashi a Garin Jibiya
Hukumar kwastam ta Najeriya ta yi bayani kan batun kashe wani matashi da aka yi a garin Jibiya na jihar Katsina, bayan da aka zargi jami'anta da bin mai motar...