Maryam Sanda: Kotun Daukaka Kara ta Tabbatar da Hukuncin Kisa
Maryam Sanda: Kotun Daukaka Kara ta Tabbatar da Hukuncin Kisa
Kotun daukaka kara ta jaddada hukuncin da alkalin wata babbar kotu da ke Abuja ya yanke wa Maryam Sanda.
A watan Janairun wannan shekarar ne alkali Halilu ya yanke wa Sanda...
Kano: Yadda Wani Hatsarin Mota ya yi Sanadiyar Rasa Rayuka
Kano: Yadda Wani Hatsarin Mota ya yi Sanadiyar Rasa Rayuka
Har ila yau, ana asaran rayuka a titunan Najeriya sakamakon hadarin mota.
Rashin kyawun hanya, karancin ma'aikata da kayan aiki babban tsaiko ne ga jami'an hukumar FRSC.
Direbobi na da nasu laifin...
An Garkame Abdulrasheed Maina a Gidan Yari
An Garkame Abdulrasheed Maina a Gidan Yari
An koma gidan jiya, kotu ta garkame AbdulRashid Maina a gidan yari.
An gurfanar da shi a kotu ne bayan taso keyarsa daga kasar Nijar ranar Alhamis.
Ana zarginsa da almundahanan kudin yan fansho sama...
Yadda Wani Sanata ya Tsallake Rijiya da Baya
Yadda Wani Sanata ya Tsallake Rijiya da Baya
Sanata Ishaku Elisha Abbo ya shawo kan wani da ya taso masa da bindiga.
‘Dan Majalisar ya ci karo da wannan mutum ya na hanyar zuwa bikin aure.
Jawabin da aka fitar daga ofishin...
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Alhamis
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Alhamis
Da alamun mutane sun fara sakin jiki kan lamarin annobar Korona duk da cewa daruruwan yan Najeriya na sake kamuwa da cutar kulli yaumin.
Gwamnatin tarayya ta shawarci masu shirye-shiryen bikin...
2021: Akwai Yiwuwar Za’ayi Karancin Abinci – Wani Malamin Jami’a
2021: Akwai Yiwuwar Za'ayi Karancin Abinci - Wani Malamin Jami'a
Shugaban Jami’ar Al-Hikmah ya ce akwai yiwuwar ayi karancin abinci.
Noah Yusuf ya ce kashe manoman da ake yi zai iya jawo wannan bala’i.
Yusuf ya bayyana ambaliyar ruwa da rigingimu a...
Kebbi: Kotu ta Bada Umarnin Garkame Matar da ta Saci Jariri
Kebbi: Kotu ta Bada Umarnin Garkame Matar da ta Saci Jariri
Kotun Majistare ta IV a Birnin Kebbi, ta bada umurnin garkame wata mata mai suna, Patricia Nebochi, a gidan yarin Argungun kan laifin satan dan jariri a jihar.
Matar, mai...
Kuros Riba: ‘Yan Ta’adda Sun Kashe Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda
Kuros Riba: 'Yan Ta'adda Sun Kashe Mataimakin Kwamishinan 'Yan Sanda
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin cewa 'yan fashi da makami ne sun hallaka mataimakin kwamsihinan 'yan sanda, Egbe Edum.
Edum, mai mukamin kwamishinan 'yan sanda, ya gamu da ajalinsa a...
Bayan Kisan Zabarmari: Dakarun Sojoji Sun Kaiwa Manyan Boko Haram Hari
Bayan Kisan Zabarmari: Dakarun Sojoji Sun Kaiwa Manyan Boko Haram Hari
Hedkwatar tsaro ta sanar da yan Najeriya labari mai dadi bayan kisan Zabarmari da yan ta’adda suka yi a Borno.
Bisa rahoton hedkwatar tsaron a ranar Talata, 1 ga watan...
Adamawa: Wani Yankin Jahar na Fuskantar Kangin Rayuwa
Adamawa: Wani Yankin Jahar na Fuskantar Kangin Rayuwa
Da rashin muhimman gine-gine masu amfani, Folwoya Goriji, wani gari a jihar Adamawa, na fuskantar kangin rayuwa.
A garin babu tsaftataccen ruwan sha wanda hakan yasa mazauna garin ke shan ruwa a kogi...