Kungiyar NANS ta yi Martani Kan Yajin Aiki
Kungiyar NANS ta yi Martani Kan Yajin Aiki
Kungiyar NANS ta ce dalibai sun gaji da yajin-aikin da Malaman Jami’a su ke yi.
Shugaban kungiyar Daliban yace za su zauna da shugabannin ASUU da gwamnati.
Sunday Asefon ya ce za su rufe...
Yadda Abdulrasheed Maina ya yi a Gaban Kotu
Yadda Abdulrasheed Maina ya yi a Gaban Kotu
Tsohon shugaban hukumar fansho, Abdulrasheed Maina, ya yanke jiki ya fadi a kotu.
Maina ya fadin ne yayinda ake ci gaba da shari'arsa a babban kotun tarayya da ke Abuja kan wasu tuhume-tuhume...
Rundunar Sojojin Ruwan Najariya na Neman Wasu Jami’anta
Rundunar Sojojin Ruwan Najariya na Neman Wasu Jami'anta
Rundunar sojin ruwan Najeriya, NN, ta ce tana neman wasu jami'anta 43 ruwa a jallo da ake zargin sun tsere daga aiki.
Sanarwar da rundunar ta fitar a Abuja ya lissafa sunaye da...
NDLEA ta yi Nasarar Kama Wani Mai Fataucin Miyagun Kwayoyi
NDLEA ta yi Nasarar Kama Wani Mai Fataucin Miyagun Kwayoyi
Da wuya mafarkin Adendu Kingsley mai shirin zama ango ya zama gaskiya bayan hukumar NDLEA ta kama shi.
Jami’an hukumar ne suka kama mai shirin zama angon dauke da haramtaccen sinadari.
Sai...
Ranar Auren Baturiya Mai Shekaru 46 da Saurayi dan Kano Mai Shekaru 26
Ranar Auren Baturiya Mai Shekaru 46 da Saurayi dan Kano Mai Shekaru 26
Za a daura auren Janine Sanchez da angonta dan asalin jihar Kano, Suleiman Isah a ranar Lahadi, 13 ga watan Disamba.
An tattaro cewa za a kulla auren...
Ministan Sadarwa ya yi Hani da Siyar Sababbin Layukan Waya
Ministan Sadarwa ya yi Hani da Siyar Sababbin Layukan Waya
Hukumar sadarwan Najeriya, ta umurci dukkan kamfanonin sadarwa su dakatad da rijistan sabbin layukan waya a fadin tarayya.
NCC ta bayyana hakan ne a jawabin da diraktan yada labaranta, Dr. Ikechukwu...
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Karona Ranar Talata
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Karona Ranar Talata
Mutane sun fara sakin jiki kan lamarin annobar Korona kuma daruruwan yan Najeriya na sake kamuwa.
Gwamnatin tarayya ta shawarci masu shirye-shiryen bikin Kirismeti su bi hankali.
Hukumar NCDC ta bayyana adadin...
‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wani Dan Majalisa
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wani Dan Majalisa
'Yan bindiga sun yi garkuwa da dan majalisar jihar Taraba, Honarabul Bashir Mohammed.
'Yan bindigan sun bi Mohammed har gidansa ne a cikin dare suka yi awon gaba da shi.
Rundunar 'yan sandan jihar...
Shugaba Buhari ya Sauke Shugaban NDE
Shugaba Buhari ya Sauke Shugaban NDE
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sauke Dakta Nasiru Mohammed Ladan Argungun, shugaban NDE daga mukaminsa.
Hakan na dauke ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa Garba Shehu ya fitar a ranar...
Gwamnatin Tarayya Tayi Martani Kan ASUU
Gwamnatin Tarayya Tayi Martani Kan ASUU
Gwamnatin tarayya ta musanta maganar da shugaban ASUU yayi a ranar karshen mako.
Ta ce tana kan hanyar cika duk alkawuran da ta daukar wa ASUU, ta ma cika wasu yanzu haka. Sannan sun yi...