2020: Dalilin da Yasa Wani Dan Sanda ya Zama Gwarzon Jami’i
2020: Dalilin da Yasa Wani Dan Sanda ya Zama Gwarzon Jami'i
Shahrarren dan sanda wanda ake ikirarin bai taba karban cin hanci ba shekaransa 30 yana aiki, CSP Francis Erhabor, ya zama 'Jami'in dan sandan shekara' a zaben lambar yabon...
Dalilin da Yasa Wata Mata Take Son Kotu ta Raba Auranta
Dalilin da Yasa Wata Mata Take Son Kotu ta Raba Auranta
Wata matar aure ta nemi kotu ta raba aurensu da mijinta na tsawon shekaru 18 a garin Ibadan.
Matar mai suna Nafisat ta kafa hujjar cewa mijinta mafadaci ne kuma...
Yadda ‘Yan Bindiga Sukai wa Kanin Wani Tsohon Dan Majalisa
Yadda 'Yan Bindiga Sukai wa Kanin Wani Tsohon Dan Majalisa
'Yan bindiga sun kara kai wani hari a hanyar Kaduna zuwa Zaria a ranar Lahadi, 29 ga watan Nuwamba.
Cikin matafiyan da suka tsare har da dan uwan wani tsohon dan...
Malaman Addinin Musulunci Sun Koka da Mulkin Buhari
Malaman Addinin Musulunci Sun Koka da Mulkin Buhari
Malaman addinin musulunci sun caccaki gwamnatin Buhari a kan rashin tsaro.
A cewarsu, ya gaza kuma duk shugabannin Najeriya su ji tsoron Allah don zai tambayesu.
Sun kuma caccaki malaman da suka yi shiru...
Sabuwar Zanga-Zanga: Ba Zamu Lamunta ba – IGP ga Matasa
Sabuwar Zanga-Zanga: Ba Zamu Lamunta ba - IGP ga Matasa
Sifeta janar na 'yan sanda, Mohammed Adamu ya ja kunnen matasan da ke shirin rikito wata zanga-zangar EndSARS.
Ya ce sam ba za su lamunci tayar da zaune tsaye ba, za...
Anyi Nasarar Kama Abdulrasheed Maina
Anyi Nasarar Kama Abdulrasheed Maina
Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban kwamitin gyaran fansho, ya matsa layar zana a yayin da kotu ke nemansa a Najeriya.
Bacewar maina ta sa kotu ta tsare Sanata Ali Ndume a gidan yari saboda shine ya karbi...
2015: ‘Yan Najeriya Sunyi Tsokaci Akan Kalaman Osinbajo
2015: 'Yan Najeriya Sunyi Tsokaci Akan Kalaman Osinbajo
Sakamakon kashe-kashen da 'yan Boko Haram suke yi a Najeriya, mutane sun yi wani waiwaye adon tafi.
'Yan Najeriya sun tunatar da mataimakin shugaban kasa, Osinbajo wata wallafa da yayi a Twitter a...
Fafatawa Tsakanin ‘Yan Bindiga da Sojoji
Fafatawa Tsakanin 'Yan Bindiga da Sojoji
Rahotanni sun bayyana cewa an shafe tsawon dare ana barin wuta a tsakanin sojoji da 'yan bindiga a tsakanin Zaria zuwa Kaduna.
'Yan bindiga sun matsa wajen yawaita kai hare-hare a yankin Zaria da kewaye...
EFCC ta Kara Gurfanar da Babachir David Karo na Biyu
EFCC ta Kara Gurfanar da Babachir David Karo na Biyu
A karo na farko tun bayan mutuwar Jastis Jude Okeke, EFCC ta sake gurfanar da Babachir David Lawal.
An fara gurfanar da Babachir, tsohon sakataren gwamnatin tarayya, a watan Fabarairu na...
Lai Mohammmed ya yi Martani Akan ‘Yan Ta’adda
Lai Mohammmed ya yi Martani Akan 'Yan Ta'adda
Muna bukatar taimakon kasashen ketare don kawo karshen ta'addanci, cewar ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed.
A cewarsa, akwai makamai na musamman da ya kamata Najeriya ta mallaka, idan ba haka ba, 'yan...