Home Taska Page 292

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rashin Tsaro Ya ci Tura – Sarkin Musulmai

0
Rashin Tsaro Ya ci Tura - Sarkin Musulmai   Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar II, ya yi Alla-wadai da lamarin tsaro ya tabarbare a Arewacin Najeriya, inda yace yan bindiga na cin karansu ba babbaka. Sarkin Musulmi wanda shine shugaban...

EFCC: Ba Maina Kadai Bane ya Dibi Kudin Fansho

0
EFCC: Ba Maina Kadai Bane ya Dibi Kudin Fansho Wata Rouqquaya Ibrahim ta shaida wa babbar kotun tarayya cewa ba Maina kadai bane ya saci kudin fansho. Bincike ya nuna Maina da wani ma'aikacin hukumar, Stephen Oronsaye ne suka saci naira...

Hukuncin da Za a Fara yi wa Masu Fyade

0
 Hukuncin da Za a Fara yi wa Masu Fyade   Gwamnatin Jihar Sokoto ta tsaurara hukuncin da doka ta tanada ga masu fyade da cin zarafin mata a jihar. A karkashin dokar da aka aiwatar, an tanadi hukuncin daurin rai da rai...

Rashin Imani: Dalilin da Yasa Wani Soja ya Zane Budurwa

0
Rashin Imani: Dalilin da Yasa Wani Soja ya Zane Budurwa Ya dakeni kamar bakuwar karya, cewar wata budurwa a kan wani sojan Najeriya. A cewarta, tana cikin tafiyarta, ko kallonsu bata yi ba, sai ta ji bulala a gadon bayanta. Ga mamakinta,...

Taraba: Anyi Garkuwa da Wani ‘Dan birnin Sin Tare da Direbansa

0
Taraba: Anyi Garkuwa da Wani 'Dan birnin Sin Tare da Direbansa Ana zargin masu garkuwa da mutane sun sace wani Basinne a jihar Taraba. Miyagu sun dauke wani Ma’aikacin kasar Sin da direbansa a hanyar Wukari. Wadannan ‘Yan bindiga ba su bukaci...

Yadda Sojoji Suka Kashe ‘Yan Bindiga a Yankin Arewa

0
Yadda Sojoji Suka Kashe 'Yan Bindiga a Yankin Arewa Sojojin sama sunyi nasarar lalata maboyar yan bindiga a maboyar su a dajikan Katsina da Zamfara. An kai harin ne bayan samun rahotannin musamman da bayanan sirri kan maboyar. Duka harin biyu an...

Dalilin da Yasa Gwamnatin Kano Zata Sauyawa Gidan Zoo Mazauna

0
Dalilin da Yasa Gwamnatin Kano Zata Sauyawa Gidan Zoo Mazauna Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta sauya matsugunin gidan ajiyar dabbobin jeji daga cikin birni zuwa gefe guda. A cewar gwamnan jihar Kano, Dakya Abdullahi Umar Ganduje, dabbobin jeji basa...

Jahohin Najeriya da Maza Suka Fiya Auran Mata Fiye da ‘Daya

0
Jahohin Najeriya da Maza Suka Fiya Auran Mata Fiye da 'Daya Najeriya na daya daga cikin kasashen da suka ba auren mata da yawa muhimmanci. Da zaran dai mutum ya mallaki rufin asirin da zai iya duba mace fiye da daya...

Kungiyar ‘Dalibai SUG ta Roki Gwamnatin Tarayya Akan Su Sasanta da ASUU

0
Kungiyar 'Dalibai SUG ta Roki Gwamnatin Tarayya Akan Su Sasanta da ASUU Kungiyar SUG ta bukaci Malaman Jami’a suyi sulhu da Gwamnatin Tarayya. An shafe watanni kusan takwas ana fama da yajin-aiki a jami’o’in kasar nan. Shugabannin ‘Dalibai sun ce zasu yi...

Muna so a Biya mu Kudin Diyya – Iyalan Wanda Dogarin Gbajabiamila ya Harbe

0
Muna so a Biya mu Kudin Diyya - Iyalan Wanda Dogarin Gbajabiamila ya Harbe   A wasikar da lauyansu ya aikewa Kaakin majalisa, sun bukaci a biya diyya. Tuni dai Gbajabiamila yayi alkawarin kula da iyalan mamacin kuma yaransa sun zama nasa. Iyalan...
- Advertisement -
Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga