Dalilin Hana sanatoci Ganin Ndume
Dalilin Hana sanatoci Ganin Ndume
An hana wasu sanatoci damar ganin Ndume a gidan gyaran halin Kuje da ke Abuja.
An garkame Ndume ne a maimakon Maina, tsohon shugaban hukumar fansho.
Sanata Na'Allah da yaje ganinsa ya ce bai taba ganin irin...
Yadda ‘Da da Uwa Suka Bar Duniya
Yadda 'Da da Uwa Suka Bar Duniya
Wani al'amari mai ban tsoro da al'ajabi ya faru a jihar Filato.
Wata dattijuwar mata ta samu labarin kisan dan ta daya tal.
Take a nan ta fadi, washegari da safe tace ga garin ku.
'Yan...
Dalilin da Yasa Kotu ta Daure’Yan Uwa Biyu
Dalilin da Yasa Kotu ta Daure'Yan Uwa Biyu
Kotu da ke zamanta a Kaduna ta yanke wa yaya da kanwa hukuncin shekaru 10 a gidan gyaran hali saboda satar N1.7m.
An yi karar 'yan uwan biyu ne saboda karkatar da naira...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Wasu a Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Wasu a Kaduna
Kwamishinan harkokin tsaron cikin gida na Kaduna, Samuel Aruwan ya tabbatar da mutuwar wasu mutum biyu.
Aruwan ya ce 'yan bindigan da jami'an tsaro suka fatattaka ne yayin da suka yi yunkurin kaiwa matafiya...
Shugaba Buhari ya yi wa Dr Isa Pantami Ta’aziyya
Shugaba Buhari ya yi wa Dr Isa Pantami Ta'aziyya
Shugaban kasa ya jajantawa Sheikh Isa Ibrahim Pantami.
An yi jana'izar Aisha a ranar Talata a masallacin Annur da ke Wuse 2 a Abuja bayan sallar Zuhr.
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika sakon...
Hisbah Tayi Nasarar Kama ‘Dan Sandan da yake Bata Tarbiyyar Yara Mata
Hisbah Tayi Nasarar Kama 'Dan Sandan da yake Bata Tarbiyyar Yara Mata
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wani Basiru a wani gida yana lalata da wata yarinya mai karancin shekaru.
Mahaifin yarinyar ya ce ya nemi yarinyar sama ko...
Sojojin Najeriya Sun Raunata Wasu ‘Yan Bindiga
Sojojin Najeriya Sun Raunata Wasu 'Yan Bindiga
Rundunar OPTS tana samun nasarar ragargazar 'yan bindiga a jihar Kaduna - Rundunar ta mayar da harin 'yan bindiga a titin Kaduna zuwa Abuja.
Sojojin sun kuma ragargaji 'yan bindiga a titin Zaria zuwa...
Najeriya Zata Samu Damar Fitar da Man Fetur Kasashen Waje – Buhari
Najeriya Zata Samu Damar Fitar da Man Fetur Kasashen Waje - Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya kadamar da karamin matatatan man fetur na Waltersmith da ke jihar Imo.
Shugaban kasar ya ce samar da wannan matatan man fetur din zai bawa...
Aisha Yesufu ta Shiga Jerin Mata 100 Masu faɗa a ji na Duniya
Aisha Yesufu ta Shiga Jerin Mata 100 Masu faɗa a ji na Duniya
Gidan jaridar BBC ma su yada labarai sun fitar da jadawalin mata masu a fada a ji na duniya na shekarar 2020.
Sunan 'yar gwagwarmaya, 'yar asalin jihar...
Sojojin Najeriya Sunyi Nasarar Kashe Wasu ‘Yan Boko Haram
Sojojin Najeriya Sunyi Nasarar Kashe Wasu 'Yan Boko Haram
Rundunar Operation Fire Ball suna cigaba da samun nasarar ragargazar 'yan ta'adda a Maiduguri.
Rundunar ta samu nasarar kashe 'yan ta'adda 23, wurin ceto wasu mutane 5 daga hannun 'yan Boko Haram.
Kamar...