Kotu Ta yi Min Rashin Adalci – Ndume
Kotu Ta yi Min Rashin Adalci - Ndume
Jiya da misalin karfe 4 na yamma aka tafi da Sanata Ndume gidan gyaran hali da ke Kuje, Abuja.
Amma kuma lauyansa ya ce ba a basu wasu takardu da suka bukata ba...
IGP ya Karawa Wasu Kananan ‘Yan Sanda Babban Matsayi
IGP ya Karawa Wasu Kananan 'Yan Sanda Babban Matsayi
Sifeto Janar na yan sanda, Mohammed Adamu, ya karawa kananan jami'an hukumar 82,779 matsayi zuwa na gaba.
A jawabin da Kakakin hukumar, Frank Mba, ya saki ranar Litinin, ya ce yan sandan...
An Samu Karuwar Cutar Corona a Gurin Masu Bautar Kasa
An Samu Karuwar Cutar Corona a Gurin Masu Bautar Kasa
A kalla masu bautar kasa 138 suka kamu da cutar COVID-19.
Darekta janar na NCDC ne ya bayyana hakan a ranar Litinin.
A cewarsa, NCDC tana aiki tukuru a kan wannan al'amarin...
Yadda Wasu Matasa Sukai wa Wani Barawo
Yadda Wasu Matasa Sukai wa Wani Barawo
Wasu matasa da suka kama barawo sun taimake shi da abin sha mai zaki domin kawai ya samu karfi su kara jibarsa.
Matasan sun kama matashin dumu-dumu da laifn sata a Takoradi da ke...
Ina da Yara Uku a Jami’o’in Gwamnatin – Chris Ngige
Ina da Yara Uku a Jami'o'in Gwamnatin - Chris Ngige
Chris Ngige, ministan kwadago da ayyuka, ya ce yana da yara 3 a jami'o'in gwamnati.
Ministan ya fadi hakan ne a wata tattaunawa da aka yi da shi a kan yajin...
Filato: Mutane Sun Kamu da Wata Cuta Bayan Cin Kayan Wawason Tallafin Korona
Filato: Mutane Sun Kamu da Wata Cuta Bayan Cin Kayan Wawason Tallafin Korona
Fiye da mutane 20 sun fadi ciwo a wani kauye da ke jihar Filato.
Bayan jama'an sun sha wani kunu duk suka barke da zawo.
Kuma alamu sun nuna...
ALLAH ya yi wa ‘Yar Ministan Sadarwa Rasuwa
ALLAH ya yi wa 'Yar Ministan Sadarwa Rasuwa
Allah ya yi wa 'yar Ministan sadarwa na Najeriya Dakta Isa Ali Pantami rasuwa.
Dakta Pantami ya sanar a shafinsa na Twitter a ranar Litinin cewa 'yarsa, Aishah Isa Ali ta rasu a...
Sojojin Najeriya Sun Samu Nasara Akan ‘Yan Bindiga
Sojojin Najeriya Sun Samu Nasara Akan 'Yan Bindiga
Sojojin Najeriya sun samu nasarar mayar da harin 'yan ta'adda a karamar hukumar Igabi.
Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida, Samuel Aruwan ne ya tabbatar da hakan.
Aruwan ya tattauna da shugabannin unguwannin, inda...
Anyi Garkuwa da Dan Uwan Ministan Gona
Anyi Garkuwa da Dan Uwan Ministan Gona
‘Yan bindiga sun shiga gidan gadon Ministan harkar gona, Sabo Nanono.
Rahotanni sun ce an yi nasarar tserewa da wani ‘danuwan jinin Ministan.
Ana fama da matsalar garkuwa da mutane musamman a yankin Arewa.
Wasu miyagu...
An Kai Hari Gidajen Lakcarorin ABU, Anyi Garkuwa da Wani Farfesa
An Kai Hari Gidajen Lakcarorin ABU, Anyi Garkuwa da Wani Farfesa
Rahotannin kwanakin baya bayan na na nuni da cewa 'yan bindiga sun fara matsawa garin Zaria.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari kwalejin kimiyya da fasaha ta Nuhu Bammali a...